Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi Yar Kwalisa

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda sunka haskaka a shafin instagram a wannan sati. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Abin Mamaki Rahama Sadau ta cewa masoyinta ya fito

Wani bawan Allah ya bayyanawa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau irin soyayyar da yake mata inda yace shidai gashi yana santa amma baisan yanda za'a bullowa lamarin ba. Ya bayyana maka burin z…

Read more »

Tirkashi Wata Mata ta kai mijinta kara a kotu a Sokoto saboda bai iya gamsar da ita a Gado
Tirkashi Wata Mata ta kai mijinta kara a kotu a Sokoto saboda bai iya gamsar da ita a Gado

Wata mata mai sun Adama a jihar Sakkwato ta maka mijinta a kotun Majistre dake karamar hukumar Bodinga a jihar inda ta nemi hakkinta na kwanciyar aure da mijinta baya biya mata. Matar ta gayawa kotu …

Read more »

Daga zuwa Rainon Jariri,Magidanci ya dirkawa surukarshi ciki
Daga zuwa Rainon Jariri,Magidanci ya dirkawa surukarshi ciki

Wani mutum a jihar Nasarawa me suna Christopher Chori ya dirkawa surukarshi, Priscilla ciki a lokacin da ta je gidanshi dan mai renon jaririn da matarshi ta haifa. Lamarin ya farune a jihar Taraba ka…

Read more »

Hotuna: Yanda Aka kama magidanci Turmi da tabarya danne da matar makwabcinsa
Hotuna: Yanda Aka kama magidanci Turmi da tabarya danne da matar makwabcinsa

Dubun wani magidanci dake lalata da matar makwabcinsa ta cika yayin da aka kamashi turmi da tabarya akan matar makwabcin nasa a Otal kuma aka daukesu hotuna dan tabbatar da faruwar Lamarin. Wannan la…

VIDEO + AUDIO : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020"

Wannan wani sabon bidiyo da wata sabuwa jaruma aisha najamu wanda sunka hwa wannan waka tare da saifullahi danFolo wanda bidiyon yayi kyau sosai. Wanda shine munka kawo muku audio da kuma bidiyon wak…

Read more »

Kira Ga Mai Alfarma Sarkin Musulmai kan Wannan Dan Ta'adda Akan Kalaman Femi fani kayode - Datti assalafy

Kamar yadda Allah Ya tona asirin 'dan ta'addan Boko Haram Nathaniel Samuel a jiya Lahadi lokacin da yayi yunkurin tayar da bomb a cocin 'yan uwansa mabiya addinin kirista a garin Kaduna.. Sai gashi t…

Read more »

Abubuwa 5 da ke fitar da soyayyar namiji daga zuciyar mace:
Abubuwa 5 da ke fitar da soyayyar namiji daga zuciyar mace:

Author: Naziru Dalha Taura So gamon jini inji bahaushe. Akwai matukar dadi da annashuwa idan soyayya ta kasance tsakanin masoya har karshen rayuwa. Kauna da kular da ke zama a zukatan masoya ba gama-…

Read more »

AUDIO : WATA SABUWA ! Ainihin Tushen Matsalar Auren Maryam sanda Da Bilyaminu

Wani bawan Allah Yayi cikakken bayani akan Maryam Sanda, da sirrin mahaifiyarta, da sirrin mijin Maryam Sanda wato marigayi Bilyaminu Innalillahi wa inna ilaiHi raji'uun, jama'a mu ji tsoron Allah, m…

Read more »

Hanyoyi 8 da hadiye maniyin namiji ke inganta lafiyar mace - Binciken Likita
Hanyoyi 8 da hadiye maniyin namiji ke inganta lafiyar mace - Binciken Likita

Maniyi ruwa ne dake fitowa daga azzakarin namiji a lokacin da yake saduwa da matar sa ko kuma lokacin da jinsin mace da na miji ke tarayya da juna. A lokutta da dama mutane musamman mata kan tambayi …

Read more »

An tsayar da ranar Auren Hadiza Gabon: Tana gayyatar kowa da kowa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa an tsayar da Ranar Aurenta da za'a yi a masallacin Sultan Bello dake Birnin Kaduna a karshen Watan Fabrairu. Hadiza Gabon a sakon data fitar …

Read more »

Harkar Fim kamar Kabari ce, in an shiga ba'a fita - Jarumar Fim din Hausa
Harkar Fim kamar Kabari ce, in an shiga ba'a fita - Jarumar Fim din Hausa

JAMILA Gamdare ta yi fice a finafinan barkwanci tun a zamanin marigayi Rabilu Musa Ɗanlasan (Ibro). A wancan lokacin babu wata jaruma da ta yi fice a finafinan Ibro bayan rasuwar Hussaina Gombe (Tsig…

Read more »

An zo Gurin !!!! An Tsayar Da Ranar Auren Hadiza Gabon Taya Gayatar kowa Da kowa
An zo Gurin !!!! An Tsayar Da Ranar Auren Hadiza Gabon Taya Gayatar kowa Da kowa

Wannan wani sanarwa ne da jaruma hadiza gabon tayi a shafinta na instagram wanda sai ku duba da idonku na basira shin akwai wannan kwanan wata ko babu shine. Ko a'a ceo Hausaloaded ne lissafin ya ɓac…

Read more »

Wallahi Yan Matan Garinmu Sunfiku Kyau Wani Ya Cewa Maryam Yahaya Dayaga Ta Sanya Wasu Wannan Hoton

Wadannan shine hoton da ya janyowa maryam yahaya da wata kawar surutu akan rashin kwalliyar da sukayi sannan suka ringa faman dirka hotuna suna sanyawa ashafukansu na instagram inda wasu suke ganin h…

Read more »
 
Top