Ɓarayi sun kwashi kayan N1.6m a shagon Jaruma Samira Saje

WASU mutane a Kano waɗanda ba a san ko su wanene ba sun kai farmaki a shagon fitacciyar jaruma Ruƙayya Sulaiman Saje, inda su ka sace kaya na kimanin naira miliyan ɗaya da dubu ɗari shida. Wannan abi…

Read more »

MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu
MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu

Wadannan suna daga cikin sababbin wakokin abdul d one Wanda a kullum shafin Hausaloaded yana kokari wajen kawo musu wakokin wannan matashin mawaki. Wadanan wakokin guda biyu "neman afuwa" da 'Ya'yan …

Read more »

BAYANI YADDA ZAA KARA KIBA GA MAI BUKATAR WANNAN.
BAYANI YADDA ZAA KARA KIBA GA MAI BUKATAR WANNAN.

https://ift.tt/2Z3pfZw (1) Domin Karin kiba Za'a samo Zabib,da hulba, Za'a wanke Zabib din sannan azuba shi acikin ruwa Kofi biyu, sai shi yayi awa (16) Sannan Amur tsike shi a tace bayan ya hade sai…

Read more »

Ina da Alwala lokacin dana dafa Rahama Sadau kuma ba shafata na yi ba - Inji General BMB

Taurarin fina--finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan tare da Rahama Sadau a wannan hoton inda ya dora hannu a kafadar Rahamar, sun dauki hotonne a lokacin da Bello ya ziyarci gurin dau…

Read more »

Abinda Yake Damuna A Yanzu Duniya Daya ne - Inji Sadiya Gyale
Abinda Yake Damuna A Yanzu Duniya Daya ne - Inji Sadiya Gyale

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Sadiya Gyale, ta ce masu yin amfani da sunanta suna yada labaran karya suna matukar bata mata rai. Ta bayyana hakan ne a shirin Ra'ayi Riga na BBC Hausa wanda a…

Read more »

ME ZAYI ZAFI! Duk Wanda Ya Zage Ni Ban Masa Komai Ba Allah Ya Isa - Hadiza Gabon

Wannan wata sa'insa ce ta kasance da jaruma hadiza gabon a shafinta na istagram wanda sunka dauki lokaci suna cece kuce tsakaninta da masoyinta ko in ce wanda a turanci ake fadi 'fans' akan mutum wand…

Read more »

Zamu iya yin ko menene dan a hadamu da Ali Nuhu - Inji wasu mata

Me gudanar da shafin masoyan tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu na dandalin Twitter ya bayyana labarin yanda aka samar da shafin da kuma magance matsalar cewa Alin yana da girman kai. A cikin labari…

Read more »

Alhherin Allah Ya Kaiwa Jaruma Rahama Sadau (A Cikin Hotuna)

Jaruma Rahama Sadau ta kaddamar da wata gidauniya da za'a tara kudi don sayen rigunan sanyi wanda za'a rabawa 'yan uwa Almajirai, marayu da sauran mabukata Alhamdulillah wannan baiwar Allah ta samu n…

Read more »

MUSIC : Hamisu Breaker - Jarumar Mata
MUSIC : Hamisu Breaker - Jarumar Mata

Shahararren mawaki mai suna "Jarumar mata" kai da jin sunan wannan waka kasan ba'a magana. Akwai kalamai sosai a cikin wannan waka wanda nasan cewa duk masoya zasuyi na'am da sauraren wannan waka. Do…

Read more »

Bani da matsala da kowa a masana’antar kannywood - Alhaji Sheshe
Bani da matsala da kowa a masana’antar kannywood - Alhaji Sheshe

Daya daga cikin masu shirya fina-finai a masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda a ka fi sa ni da Alhaji Sheshe, ya tabbatar da cewa ba shi da wa ta matsala da kowa a masana’antar kannywood.norh…

Read more »

Duk matsayin da a ka ba ni zan iya fitowa a fim - Ladidi Fagge
Duk matsayin da a ka ba ni zan iya fitowa a fim - Ladidi Fagge

Jaruma Ladidi Fagge wadda ta yi fice kuma a ke damawa da ita a fina-finan Kannywood a yanzu ta ce za ta ci gaba da iya kokarin ta a kan irin matsayin da a ke ba ta na fitowa a fim din Hausa ko wa ne …

Read more »

Music : Garzali Miko - Mata Soyayya
Music : Garzali Miko - Mata Soyayya

A yau ma dai Garzali Miko nan ne naku yazo muki da sabuwa wakarsa mai suna "Mata soyayya". To ina masu Bukatar sauraren waƙoƙin a yau sai ku garzayo domin jin wannan wakat yadda take. Download Audio …

Read more »

AMFANIN DOYA 🍠 JIKIN DAN ADAM
AMFANIN DOYA 🍠 JIKIN DAN ADAM

AMFANIN DOYA Image result for yam 1-AN JINI DA CIWON ZUCIYA:  Kamar yadda muka nuna a jadawalin baya cewa doya tana dauke da vitimin B6, mai yawa a cikitna wanda shike taimakawa wajen gurvata wata gu…

Read more »

Aisha Tsamiya Itace tafu kowacce Jaruma Shigar Mutunci A shekarar 2019

©HTrust Aisha Tsamiya Itace tafu kowacce Jaruma Shigar Mutunci A shekarar 2019 Aisha Tsamiya Itace tafu kowacce Jaruma Shigar Mutunci A shekarar 2019 a buncien da jaridar Hausa Trust Tayi a karshen m…

Read more »

Wata Sabuwa Video: Jahilin Malami Ya Kwanta A Cinyar Buduruwa Saboda....
Wata Sabuwa Video: Jahilin Malami Ya Kwanta A Cinyar Buduruwa Saboda....

Jahilin Malami Ya Kwanta A Cinyar Buduruwa Saboda....... 😍🙉😅 Wannan videon comedy din gaskiya ya burge ya dauki hankulan mutane da yawa a social media kada kubari abaku labari Domin saukarda wanna…

Read more »
 
Top