Wadannan suna daga cikin sababbin wakokin abdul d one Wanda a kullum shafin Hausaloaded yana kokari wajen kawo musu wakokin wannan matashin mawaki.

Wadanan wakokin guda biyu "neman afuwa" da 'Ya'yan baba' suma sun taka rawar gani a cikin sababbin wakokinsa.
1. Abdul d One - Neman Afuwa



2. Abdul D one - Ya'Yan Baba





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top