MUSIC :Dj Ab x Jigsaw - Sallameni + Siriri

Dj AB ya sauke sabon waƙoƙi guda biyu Tare da ɗan'uwansa Jigsaw Mujee Tare da waƙar da ake kira Sallameni tsawon jiran jiran Banger Sallameni Wanne ne suka fito da bidiyon satappet akan IG TV 'yan wa…

Read more »

Dadi Kashe Ni Inji Barawon Zuma : Ko Kun San Waye Halima Atete Zata Aura Kuwa ?
Dadi Kashe Ni Inji Barawon Zuma : Ko Kun San Waye Halima Atete Zata Aura Kuwa ?

Batun auren fitacciyar jaruma Halima Yusif Atete daya daga cikin manyan jarumai a masana'antar finafinai ta Kannywood ya ja hankalin masu kallon, dama  bibiyarsu shafukan sun a soshiyal midiya da ma …

Read more »

Rashin Hakuri Ne Ya Sa kannywood Ta kasa Samun Cigaba - Hamisu Iyantama
Rashin Hakuri Ne Ya Sa kannywood Ta kasa Samun Cigaba - Hamisu Iyantama

Daya daga cikin manya kuma jagororin masana’antar kannywood Alh Hamisu Iyantama ya bayyana rashin jindadinsa na yadda aka kasa samun hadin kai da kuma hakuri domin samun cigaba a masana’antar fim ta …

Read more »

Dalilan sa suka sa nakoma Lagos – Adam Zango
Dalilan sa suka sa nakoma Lagos – Adam Zango

Dalilan sa suka sa nakoma Lagos – Adam Zango Fitaccen Jarumin Finafinan kanny Wood kuma shahararren mawakinnan Adam A zango ya bayyana dalilan dasuka sanyashi komawa Lagos Da zama.  Jarumin yabayyana …

Read more »

Bidiyo: Kalli Bidiyo Na sha Kama Sakonnin Yan Mata A wayar Mijina - Mansurah Isah

A cikin wata hira da bbchausa keyi sun jaruman masana'antar kannywood mai suna daga bakin mai ita a nan ne suke yiwa mutum tambayoyi akan sha'anin rayuwarsa. Bari dai ba sai na cikanku da surutu ba, …

Read more »

Duniya Mai dadi! kalli Bidiyon Wani Bature yayi Hadiza Gabon A Jirgi Mai Saukar Ungulu A Dubai

Jaruma hadiza aliyu gabon itama dai ta hwa jirgi mai saukar unguwar wanda wannan ya baiwa mutane mamaki ta hau kasada sosai. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Wasu Dalilan Dake Sa 'Yan Mata Auren Tsofi
Wasu Dalilan Dake Sa 'Yan Mata Auren Tsofi

Tsangayar Malam A darasin mu na baya mun kawo wasu dalilan dake sa 'yan mata soyayya da tsoffin maza. Yanzu kuma mun binciko wasu dalilan dake sa mata masu karancin shekaru auren mazan da sukayi jika…

Read more »

Darasine Na Masu Aure : Yanayin Kwanciyar Jima'i Masu Sauki Guda 4 Dake Saurin Gamsar Da Mata
Darasine Na Masu Aure : Yanayin Kwanciyar Jima'i Masu Sauki Guda 4 Dake Saurin Gamsar Da Mata

Tsangayar Malam Mun sha kawo darusa da dama akan hanyoyin da za a gamsar da juna musamman tsakanin ma'aurata. Ganin yadda wasu mata ma'aurata da suke samun matsalar rashin samun gamsuwa a duk lokacin…

Read more »

Yanzu-Yanzu:Mutane Goma Da Zasu Jagoranci Sulhu Tsakanin Sarki Sunusi Da Gwamna Ganduje.
Yanzu-Yanzu:Mutane Goma Da Zasu Jagoranci Sulhu Tsakanin Sarki Sunusi Da Gwamna Ganduje.

Yanzu-Yanzu:Mutane Goma Da Zasu Jagoranci Sulhu Tsakanin Sarki Sunusi Da Gwamna Ganduje. Wasu Manyan Dattawan Arewa Sunkafa Wani Kwamiti Na mutum goma Da zasuyi Sulhu tsakanin Mai martaba Sarki Sunusi…

Read more »

Bidiyo : Malamin Nan Cikin Rashin Tsoro Yayi Magana Mai Zafi Akan Abinda Rahama saudau Na Aikata

Wannan malamin idan baku manta a baya ba yayi magana akan adam a Zango wanda har ya kawo sunka fara sa'insa da malamin to shine kuma ya dawo kan abinda rahama sadau tayi wato fita ta tsiraici. Yayi m…

Read more »

Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Ɗaniya Da sun Ka Jawo Cecekuce

Kamar yadda kunka sani  cewa a kullum Abubuwa kan faru a masana'antar kannywood wanda mutane ke saurin daukar zafi duba da irin ikirarin da yan masana'antar ke cewa suna gyaran tarbiyya ne. Wasu naga…

Read more »

VIDEO: Wannan Ba Rawar Iskanci Bace - Rahama Sadau
VIDEO: Wannan Ba Rawar Iskanci Bace - Rahama Sadau

Jaruma Rahama sadau tayi shagali sosai wajan murnar bikin ranar zagayowar hahuwarta inda manyan mawakan Hausa hip hop suka samu halattar waja kamar irinsu clasiq etc... Domin saukarda wannan videon s…

Read more »

Ra’ayi Riga: Menene Ra’ayin mutane akan rikicin Sarki Sunusi Da Ganduje.
Ra’ayi Riga: Menene Ra’ayin mutane akan rikicin Sarki Sunusi Da Ganduje.

Ra’ayi Riga: Menene Ra’ayin mutane akan rikicin Sarki Sunusi Da Ganduje. Wannan Shiri na ra’ayi Riga zai kawo maku ra’ayin al’ummar Nigeria akan abinda masana Ke kallon rikicine tsakanin sarkin kano M…

Read more »

Ma'aurata : Amfanin Jima'i Ga Jikin Dan Adam
Ma'aurata : Amfanin Jima'i Ga Jikin Dan Adam

1. RAGE HAWAN-JINI : Abisa wasu bayanai masu inganci da muka tattaro na wasu masana kimiyya, yin jima'i tsakanin ma'aurata na taimakawa wajen rage hawan-jini a lokacin da yake hauhawa. 2. HUCE WAHALA…

Read more »

Innah lillahi wa'innah Alaihi Raju'un : Allah yayiwa Mahaifin Jaruma Maimuna Wata Yarinya Rasuwa
Innah lillahi wa'innah Alaihi Raju'un : Allah yayiwa Mahaifin Jaruma Maimuna Wata Yarinya Rasuwa

ALLAH ya yi wa mahaifin fitacciyar jaruma Maimuna Mohammed (Watayarinya) rasuwa a ranar juma'a Jarumar ta tabbatar wa da mujallar Fim cewa mahaifin nata, Alhaji Muhammad Hameed, ya rasu ne a yau a Ka…

Read more »
 
Top