Wannan malamin idan baku manta a baya ba yayi magana akan adam a Zango wanda har ya kawo sunka fara sa'insa da malamin to shine kuma ya dawo kan abinda rahama sadau tayi wato fita ta tsiraici.

Yayi magana mai zafi kan irin yadda mutane ke  mata martani da kuma matsayin abinda ta aikata.

Shine shafin Hausaloaded ya kawo muku daga shafin channel din mai gidana wato Arewarmu tv.

Ga bidiyon nan kasa.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top