Bidiyo : Rigim Ta chanz Salo : Adama A Zango yayi Martani Mai zafin Akan Mutane Masu shigar..

A wani sabon bidiyo da shafin Youtube mai suna Arewarmu Tv ya kawo a tashar tashi mai nuni ko jan hankali akan irin rigimar da ta ɓarke a yanzu a kannywood wasu na kokarin jawo sunanshi a ciki akan a…

Read more »

Kalli Hotunan pre-wedding Na Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A Zango

A yau shafin Hausaloaded ya samu muku hotunan kafin aure wanda turanci ake kira da "pre-wedding" a shafin instagram daga shafin Yusuf magarya. Amma daga baya sai bayan munyi bincike sai munka gano ce…

Read more »

Bidiyo: kalli bidiyo Musa mai Sana'a Cikin Rashin Tsoro Ya Saki Video Na Biyu

Duk wanda a ma'aboci ziyarar wannan shafin mu Hausaloaded yasan mun kawo musu bidiyo wanda ya fara cacakar rahama Sadau a yau kuma yazo da biyu. Tare da wata hujja mai karfi wanda zaku gane cewa wann…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Yanka Cake Din Birthday Dinta

Wannan sune hotunan yanka cake din jarumar rahama sadau na Birthday dinta na nayi fice a sadukan sada zumunta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Rashin girmama juna shine yafi damu na a kannywood-Baballe Hayatu
Rashin girmama juna shine yafi damu na a kannywood-Baballe Hayatu

Daya daga cikin jaruman fina finan kannywood wanda ya dade ya na taka muhimmiyar rawa a masana’antar ya bayyana cewa rashin sanin ciwon kai da rashin girmama juna a Kannywood a matsayin abubuwan da s…

Read more »

Rashin Aiki Yi Ne Yasa Ake Suka Tace Tace Akan Abun Da Bai Kai Ya kawo ba - Rahama Sadau

JARIDAR DIMOKURADIYYA: Da alama fa Jarumar masaantar shirya Fina-Finan Hausa na Kannywood, Rahma Sadau, ta hasala don har ta fara zuzzuga Ashariya ga mabiyan ta na shafin Twitter. Tun bayan bulla wad…

Read more »

MAGANIN CIWON HAKORI
MAGANIN CIWON HAKORI

Zamu kawo wadannan gwalagwalan fa'idodin ne sakamakon tambayoyin da muke samu daga 'yan uwa masu yawa akan haka. Wanda yake fama da ciwon hakori mai kogo ko marar kogo, ko kumburin dadashi, ga wasu F…

Read more »

Meyasa Kuka Tsaneni Ne Bayan Bani Kadai Bace Ake Hoto Dani - Rahama Sadau

A jiyane tauraruwar fina-finann Hausa, Rahama Sadau ta yi murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda tace ta cika shekaru 26 kenab ta kuma taya kanta murna da fatan Alheri. Da dama 'yan uwa da abokan arz…

Read more »

Bidiyo : Wata sabuwa Sadiya Haryna Ta Mayarwa Da Musa Mai sana'a Martani Mai Zafi Kan Rahama Sadau

A san kowa ne mai ziyararta wannan shafin na Hausaloaded ma'aboci bin labaran kannywood cewa mun kawo muku labarin yadda ta kaya da musa mai Sana'a da Ibrahim sharukhan da rahama Sadau kan birthday d…

Read more »

Rahama Sadau Tayi Martani Mai Zafi Akan Wata Tace mata 'Annoba ce Ta Zagi Musulmi'

A kwanakin nan dai sai abubuwa ke da faruwa akan bude gidan abincin da jaruma Rahama Sadau tayi akan irin fitar da tayi shine yayi ya dauki hankalin mutane sosai. Shine Hausaloaded ta samu wani marta…

Read more »

DA DUMI DUMIN SU:-Kotun Musulunci A Kano Zata Hukunta Rahama Sadau

Daga Barista Nuraddeen Isma'eel Kotun Musulunci wacce take Kano, zata hukunta shahararriyar jarumar wasan kwaikwayo rahama sadau, bisa keta Haddi na Addinin Musulunci da takeyi a bainin duniya, Majiy…

Read more »

Amfanin Wasu Tsirrai Guda Goma Sha Biyu (12) - Bincike
Amfanin Wasu Tsirrai Guda Goma Sha Biyu (12) - Bincike

1 - doddoya (Scent Leaf): Wannan ganye da aka fi sa wa ko a miya ko a dafa-duka domin karin kamshin abinci, yana da matukar amfani ga lafiya. Binciken masana kayan abinci da na ganyaye da dama bai nu…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Dana Dauki Hankalinmu A Soshiyal midiya

Wannan suna daga cikin hotunan wannan mako da sunka dauki hankalin mutane a soshiyal midiya a instagram, twitter,da facebook wanda sun jawo Cecekuce. Wannan hotunan dai sun biya bayan bude gidan abin…

Read more »

Ma'aurata zallah : Hanyoyin Saukewa Miji Gajiya (1)
Ma'aurata zallah : Hanyoyin Saukewa Miji Gajiya (1)

Gajiya dai wani  al'amari ne dake jikin ko wani halitta da jini yake gudana a jikinsa. Don haka duk wani abu mai rai yana iya jin gajiya a jikinsa. Da akwai hanyoyi masu dama dake haifar da gajiya mu…

Read more »

Yadda Cousins Suke Tarwatsa Soyayya Da Zaman Aure 1
Yadda Cousins Suke Tarwatsa Soyayya Da Zaman Aure 1

Zuwa ga Shehin mu. Ina so ne kayi tsokaci akan yadda cousins suke cin amana. Wallahi matata ce na kamata da cousins dinta akan gadonmu. Saboda yadda na aminta da shi a matsayin dan uwanta yake shigom…

Read more »
 
Top