Bayan kotu ta wargaje Masarautun kasar Bichi, Karaye, Rano da Gaya da gwamnatin Abdullahi Ganduje ta kafa. Gwamnatin Kano ta sake dawo da maganar ta hannun majalisar dokokin jihar. Jaridar Sauraniya …
Bayan kotu ta wargaje Masarautun kasar Bichi, Karaye, Rano da Gaya da gwamnatin Abdullahi Ganduje ta kafa. Gwamnatin Kano ta sake dawo da maganar ta hannun majalisar dokokin jihar. Jaridar Sauraniya …
Bayan da Messi ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Duniya ta Ballon d'Or, Masoya Babban abokin takararshi, Ronaldo ba su ji dadi ba, inda har daga cikin iyalan Ronaldon aka samu kanwarshi ta fito ta…
Jaruma kannywood Asma'u Ahmad itama tana Daga cikin masu bautar kasa a wannan kasa (NYSC) wanda bamu samu labarin komai ta karanta ba. Amadadin ceo Hausaloaded da mabiyanta suna taya murna ga jarumar…
Daga Zainab Umar Tarihi ya nuna cewa, matan aure a lokacin Sahabban Manzon Allah (SAW) suna sana’a da kuma ayyuka. Tarihin ya tabbatar mana cewa a wannan lokacin wasu matan suna sana’a ne da saka da …
Wasu ‘yan madigo ma’aurata sun kafa tarihi a duniya bayan da suka haifa yaro namiji, Legit na ruwaito. - Ma’auratan sun bayyana jin dadinsu ta yadda aka kwashi kwan halittar daya aka dasawa dayar - A…
Yau shekara biyu kenan Gwamnatin jihar Kano a karkashin Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta shirya wa masu harkar fim wani taron sanin makamar aiki wanda a wancan lokacin aka shafe tsawon mako hu…
Maza Suna Aurenmu Ne Sabida Suyi Amfani Jikinmu Sai Su Sake Mu - Fati KKA wata hira da aka yi da tsohuwar jaruma Fati KK ta bayyana cewa abinda maza ke bukata a jikin mace mai kyau irinta shine su au…
Majalissar dokokin jihar Kano taki amincewa da yiwa dokar mayar da Sarakuna 4 da gwamnatin ta kirkira a baya zama na 2. ‘Yan Majalissar sunki amincewa da sabuwar dokar karin sarakunan bayan daukar sa…
Da farko zaki gyara kayan miyanki dukkan abinda kikeso albasa tumatir tattasa attarubu in kina son tafarnuwa ma zaki iya sawa, sai ki kai markade. ~Bayan an markado sai ki juyeshi a abin tatar ko…
Buhari ya nada dan Hausa fim a matsayin kwamishinan hukumar alhazan Najeriya - Jarumi Nura Hussaini Yakasai dai an bashi mukamin kwamishin tsare-tsare da kudi na hukumar daga jihar Kano - Inda a jiya…
Kungiyar jarumai ta kasa mai suna "Hausa Actors Guild of Nigeria" a karkashin shugabancin Alhassan Kwalle sun kai ziyara ga sabon Kwamishinan ' Yan sanda na Jihar Kano a shalkwatar rundunar da ke ung…
Jaruma maryam yahya yanzu haka ta kasar gambia inda ta sanya hotunan a wani wajen Shakatawa da ke cikin kasar wanda hotunan sunyi kyau matukar gaske. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoade…
Daga Muhammad Usman Gashua Maulana Shehu (r.t.a) ya fara da cewa : Assalamu alaikum masu sauraron mu, ina wannan maganane a matsayi na na Mu'kaddamin Tijjaniyya, na samu labari da bashi da dad'i, cew…