Fresh Emir A.k.a (Aku Mai Bakin Magana) is here again with Another A Yau Episode 7. Download And Enjoy!!! Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Fresh Emir A.k.a (Aku Mai Bakin Magana) is here again with Another A Yau Episode 7. Download And Enjoy!!! Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
FASAHA Wani Dan Jihar Filato, Mai Suna Jerry Mallo Ya Kera Mota Irin Ta Wasanni Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Komai da zaka gani ya faru, akwai tushenshi ko mafarin shi, ballantana aure ko soyayya Legit ta ruwaito. - Wasu masoyan kan hadu a makaranta, titi, biki, asibiti ko kuma dai a kasuwa - Ga wasu masoya…
Shugaba Muhammadu Biuhari ya nemi Majalisar Tarayya ta sake dubawa tare da sahhale kudirin neman bashin da ya aika wa majalisa ta takwas mai suna 2016-2018 External Borrowing Plan,bbchausa na ruwaito…
Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakoki a yau ma nazo muku da sabuwa fasihin mawakin nan wato Hamisu Breaker mai Shimfidar fuska Da ƙasata a yau ma yazo muku da Wata sabuwa waka So Dangin Mut…
Daya daga cikin matasan jarumai a masana’antar Kannywood, Rukayya Sulaiman Saje ta bayyana dailinta na barin masana’antar - Jarumar ta bude katafaren shagonta na siyar da kayan sawa, kwalliya, gyaran…
Jarumi adam a zango ya fito yana cewa shi duk Wanda yayi masa bakar magana ko akasin hakan bazai sake magana ba sai dai mutane suyi masa martani. Amma akan wannan jaruma shine ya fito yayiwa masu zag…
A madadin Jaruman Kannywood sunkaiwa jarumi ko ince uba a masana'antar wanda yanzu tsofa yayi nisa shekaru sun tafi da yawa. Shine sunka ji domin dubashi da kuma bashi abinda ya sawaka. Ga bidiyon na…
Bayan tsahon lokaci ba tare da masoya sun ji muryar mawaki Mahmoud Nagudu ba, wanda ya kasan ce daya da ga fitattun mawakan da su ka shahara kamar shekaru goma da suka gabata, wanda a wancan lokacin …
Hukumar kula da harkokin sadarwa na kasa, NCC ta sanya gasa a bangaren kirkira ta fuskar fasahar sadarwa. Wannan gasa dai shigarsa kyauta wanda aka bude tun daga ranar 14 ga watan Nuwamba za kuma a r…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma a cikin masana'antar finafinai ta kannywood Hafsat Idris wadda a …
A satin nan zamu ce fitaccen jarumin wasan barkwanci Bush Kiddo yayi magana a shafinsa na twitter cewa yana so yayi gasa da dj ab na rap din waka ba tare da kida ba. Nan ba da jimawa ba shi kuma shah…
Daga Datty Assalafiy Wai Zahra Buhari za ta shirya wani taro a Abuja na wayar da kai da fadin tarihin rayuwarta, kudin shiga dakin taron naira dubu goma (10,000), taron zai gudana ranar Asabar mai z…
Albishirinku yan ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa wakar matashin mawakin nan Hamisu Breaker mai suna " Karshen kauna" wanda ya hwa bidiyon ta shida Rakiya musa wanda anka fi sani da…