MUSIC : Rarara - Allah Sarki Su Tsula (Kwankwaso)
MUSIC : Rarara - Allah Sarki Su Tsula (Kwankwaso)

Wannan itama sabuwa waka ce da Dauda kahutu rarara yayiwa yan kwankwasiyya ko ince Kwankwaso irin yadda ta kaya a Shari'a da ankayi a garin kano. Wannan waka anyita ne tare da hadakar mawaka a cikint…

Read more »

MUSIC : Rarara - A Inec Ganduje Ne, A Kotu Ma Ganduje Ne
MUSIC : Rarara - A Inec Ganduje Ne, A Kotu Ma Ganduje Ne

Wannan wata zazaffar waka ce da mawakin dauda kahutu rarara ya fitar mai zafi akan shari'ah da ankayi a Kotu wanda shine a koda yaushe Hausaloaded blog na kokarin kowa muku abubuwa dai dai da ra'ayin…

Read more »

Video : kalli bidiyo Malamin Nan Daya Ragargaji Adam A zango yayi Nadamar Abinda Yayi Amma Fa.....

Wannan bidiyo da shafin Hausaloaded blog na kara zo muku dashi akan sa'insa ko rigima ta kasance tsakanin malamin addinin Muslunci da jarumin shirya fina finan hausa adam a zango. Wannan bidiyo munag…

Read more »

Tsakanin Darakta Kamal S Alkali Da Jaruma Hauwa S Garba Soyayya Ko Yaudara
Tsakanin Darakta Kamal S Alkali Da Jaruma Hauwa S Garba Soyayya Ko Yaudara

Soyayyar da take tsakanin Darakta Kamal S Alkali da jaruma Hauwa S Garba ba boyayyiya ba ce a cikin masana'antar Kannywood kasancewar kowa ya san yadda suka shafe tsawon lokaci suka soyayyar su, kuma…

Read more »

MUSIC : Nura Oruma - Yan Tsinstiya sunce Daga Gobe ne (sokoto)
MUSIC : Nura Oruma - Yan Tsinstiya sunce Daga Gobe ne (sokoto)

Bayan Shari'a da anka kotun dake zaune a abuja sun yanke hukunci akan cewa Aminu Tambuwal yayi nasara. Wanda kuma shine kotu ta kara tabbatar da nasara da ya samu daga wajen Allah. Shine yan Apc soko…

Read more »

Kalli Irin Martanin Mutane Akan Hotuna Fati washa Da sunka Jawo cece kuce A Instagram

A jiya ne ankayi murna cika shekara 59 na 'yancin kai da kasarmu Nijeriya ta samu shine ta wallafa hotuna a shafinta na instagram kuma shafin Hausaloaded blog ya wallafa wannan hotuna. To shine mutan…

Read more »

Masha Allah : Karanta Martanin Da Adam A zango Yayiwa Ali Nuhu Daya Tayashi Murna Zagayowar Ranar haihuwarsa

Duk da kasancewar Adam Zango bai taya Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarsa ba a watan Maris din da ta gabata, sakamakon rashin jituwar da ke tsakaninsu, Alin ya yi dattaku, inda ya sanya hoton …

Read more »

Neman Mafita : Dattawa sunyi Zaman Gaggawa Domin Ceto Kannywood
Neman Mafita : Dattawa sunyi Zaman Gaggawa Domin Ceto Kannywood

Northflix ta ruwaito.A daidai lokacin da ake cikin wani yanayi a cikin masana'antar finafinai ta Kannywood, kwamitin Dattawan Kannywood a karkashin jagorancin Malam Auwala Mashal sun fara zama domin …

Read more »

Adadin Jaruman Kannywood Da Suka Bi Doka, Da kuma Wadanda Suka Yi Tawaye Ga Hukumar Tace Fina-finai
Adadin Jaruman Kannywood Da Suka Bi Doka, Da kuma Wadanda Suka Yi Tawaye Ga Hukumar Tace Fina-finai

Yayin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta shafe tsawon sati hudu ta na kokarin tantance jaruman kungiyar - Wasu daga cikin jaruman da yawa sun nuna tawayensu akan abinda hukumar tace fina-fin…

Read more »

Video : Kalli Martanin Jaruma Empire Zuwaga Layla (kawar Hadiza Gabon) Nima Zan Rigaki shiga Aljannah

Wannan wani bidiyo ne da jaruma empire da tayi na cewa itama zata riga Layla shiga aljannah kenan . Wanda abun zargin madigo ne wanda anka sha yan kallo kwanan baya. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Da…

Read more »

Allahu Akbar: Wata Kirista kenan da ta Musulunta ta kuma Musuluntar da danginta gaba daya da kuma abokanan ta sama da 30
Allahu Akbar: Wata Kirista kenan da ta Musulunta ta kuma Musuluntar da danginta gaba daya da kuma abokanan ta sama da 30

Legit ta ruwaito,Wani sabon lamari ne a kasar Turawa ace budurwa wacce ta tashi cikin addinin Kiristanci ta auri Musulmi. Ba kuma a nan lamarin ya tsaya ba, domin kuwa ita ma ta koma addinin Musulunc…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Dalilin Sanyawa Masana'antar Shirya Finia Finan Hausa suna "Kannywood" - Ali Nuhu

Akwai matukar wahala a rasa fina finan Hausa a gidan Malam Bahaushe, da ma wanda ba Bahaushe ba amma yana jin yaren Hausa. Tun loton baya, fina finan Hausa suka mamaye kasar Hausa da makwaftanta, tun…

Read more »

VIdeo : Ali Jita - Arewa Angel Official video Ali Jita Ft Rahama Sadau

A yau daya ga watan Oktoba 1/10/2019 ne Shahararren mawakin nan Ali jita yayi alkawalin fitar da bidiyon wakar arewa Angel yaui tare da jaruma Rahama Saudau ayi kallo lafiya. Ga bidiyon nan ku kalla …

Read more »

Masha Allah : SHEIK SHARIF IBRAHIM SALEH Almajirin Sheik Ibrahim Nyass Da Zai Gina Cibiyar Musulunci Mafi Girma A Duniya (Gidauniya Ta Samu maƙudan Kuɗaɗe )

Daga Dauda Auwal Isah Shahararren shehin Malamin hadisi na duniya, kuma daya daga cikin jiga-jigan jagororin Darikar Tijjaniyya Almajirin Shehu Ibrahim Inyass a duniya wato Sheikh Shariff Ibrahim Sal…

Read more »
 
Top