Wannan bidiyo da shafin Hausaloaded blog na kara zo muku dashi akan sa'insa ko rigima ta kasance tsakanin malamin addinin Muslunci da jarumin shirya fina finan hausa adam a zango. Wannan bidiyo munag…
Wannan bidiyo da shafin Hausaloaded blog na kara zo muku dashi akan sa'insa ko rigima ta kasance tsakanin malamin addinin Muslunci da jarumin shirya fina finan hausa adam a zango. Wannan bidiyo munag…
Soyayyar da take tsakanin Darakta Kamal S Alkali da jaruma Hauwa S Garba ba boyayyiya ba ce a cikin masana'antar Kannywood kasancewar kowa ya san yadda suka shafe tsawon lokaci suka soyayyar su, kuma…
Bayan Shari'a da anka kotun dake zaune a abuja sun yanke hukunci akan cewa Aminu Tambuwal yayi nasara. Wanda kuma shine kotu ta kara tabbatar da nasara da ya samu daga wajen Allah. Shine yan Apc soko…
A jiya ne ankayi murna cika shekara 59 na 'yancin kai da kasarmu Nijeriya ta samu shine ta wallafa hotuna a shafinta na instagram kuma shafin Hausaloaded blog ya wallafa wannan hotuna. To shine mutan…
Duk da kasancewar Adam Zango bai taya Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarsa ba a watan Maris din da ta gabata, sakamakon rashin jituwar da ke tsakaninsu, Alin ya yi dattaku, inda ya sanya hoton …
Northflix ta ruwaito.A daidai lokacin da ake cikin wani yanayi a cikin masana'antar finafinai ta Kannywood, kwamitin Dattawan Kannywood a karkashin jagorancin Malam Auwala Mashal sun fara zama domin …
Yayin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta shafe tsawon sati hudu ta na kokarin tantance jaruman kungiyar - Wasu daga cikin jaruman da yawa sun nuna tawayensu akan abinda hukumar tace fina-fin…
Wannan wani bidiyo ne da jaruma empire da tayi na cewa itama zata riga Layla shiga aljannah kenan . Wanda abun zargin madigo ne wanda anka sha yan kallo kwanan baya. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Da…
Legit ta ruwaito,Wani sabon lamari ne a kasar Turawa ace budurwa wacce ta tashi cikin addinin Kiristanci ta auri Musulmi. Ba kuma a nan lamarin ya tsaya ba, domin kuwa ita ma ta koma addinin Musulunc…
Akwai matukar wahala a rasa fina finan Hausa a gidan Malam Bahaushe, da ma wanda ba Bahaushe ba amma yana jin yaren Hausa. Tun loton baya, fina finan Hausa suka mamaye kasar Hausa da makwaftanta, tun…
A yau daya ga watan Oktoba 1/10/2019 ne Shahararren mawakin nan Ali jita yayi alkawalin fitar da bidiyon wakar arewa Angel yaui tare da jaruma Rahama Saudau ayi kallo lafiya. Ga bidiyon nan ku kalla …
Daga Dauda Auwal Isah Shahararren shehin Malamin hadisi na duniya, kuma daya daga cikin jiga-jigan jagororin Darikar Tijjaniyya Almajirin Shehu Ibrahim Inyass a duniya wato Sheikh Shariff Ibrahim Sal…
Wannan duk yana daga cikin murna samun incin kai na Kasarmu Nijeriya, wato a turance "59 anniversary independence Day". Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
A safiyar yau Talata 1 ga watan Oktoba 2019, wanda ya kasance Najeriya tana da shekaru 59 da “samun Yanci”Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira ga yan Najeriya da su hada hannuwansu tare da marawa gwa…