April 14, 2025 06:54:39 AM Menu

Wata Sabuwa ! Sadiya Haruna Mai Kayan Mata, Daga Yau Matata ce Duk Abinda Zakuyi Kuyi - Jarumi Isah A Isah
Wata Sabuwa ! Sadiya Haruna Mai Kayan Mata, Daga Yau Matata ce Duk Abinda Zakuyi Kuyi - Jarumi Isah A Isah

Shafin Legit ya kawo rahoto Jarumi Isa A. Isa yayi wata babbar magana a wani sabon bidiyo da ya wallafa - Inda ya bayyanawa mutane masu yawan tambayarsa dangantakar dake tsakaninsa da Sadiya Haruna -…

Read more »

Video : Wata Sabuwa ! Adam Zango ya 'yi wa malamin da ya yi masa 'kazafi' Allah-ya-isa' (Martani Mai Zafi)

Fitaccen jarumin nan na fina-finan Hausa Adam A. Zango ya karyata wani 'malami' da ya yi ikirarin cewa jarumin yana neman mata 'yan kasa da shekara 20 da zummar tantance su domin ya sanya su a wani s…

Read more »

Video : kalli Bidiyo Rayuwa Kenan_ Wannan Shine Gaskiyar Dalilin Dayasa Yan Kwankwasiyya Suka Yiwa Malam Pantami Ihu

Wannan shine dalilin da yasa ake tsamanin yan kwankwasiyya sunka yiwa malam ihu. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Jawabin Kwankwaso Akan Abunda Ya Faru Tsakanin Yan Kwankwasiyya Da Sheik Pantani
Jawabin Kwankwaso Akan Abunda Ya Faru Tsakanin Yan Kwankwasiyya Da Sheik Pantani

...masu rura wutar wannan rikici ku ji tsoron Allah Majiyarmu ta samu daga shafin Rariya Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Shugaban kungiyar Kwankwasiyya Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya fito fili a shafin …

Read more »

Video : kalli Bidiyo Sheikh Abubakar Gero Argungu Yayi Martani Mai Zafi Zuwaga Kwankwaso Akan Abinda Aka Yiwa Pantami

Sheikh Abubakar Gero argungu yayi Allah tsine akan abinda yan kwankwasiyya sunkayiwa dr Isah ali pantami shekaranjiya. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Hanyoyin gyaran jiki ga mace
Hanyoyin gyaran jiki ga mace

Gyaran jiki musamman ga mace na da muhimmanci sosai.  Domin mata da dama wadanda suke da kananan shekaru idan jikinsu ba ya samun sinadaran da suka kamata akwai matsala.  Sai a ga fatar jiki tana yan…

Read more »

Me Ya Sa Masu Kare Sheik Pantami Ba Su Kare Sheik Gumi Da Malam Daurawa Ba A Lokacin Da Aka Ci Zarafinsu?
Me Ya Sa Masu Kare Sheik Pantami Ba Su Kare Sheik Gumi Da Malam Daurawa Ba A Lokacin Da Aka Ci Zarafinsu?

RA'AYI Daga Sani Rogo Aikawa Ko kadan ban goyi bayan cin zarafin mutum a siyasa ba. Koda jahili ne ballantana malami. Sannan ban ji dadin abinda wasu suka yiwa Malami Isa Pantami ba, duk da sun yi ma…

Read more »

Soyayya Ruwan zuma: Ty Shaba Ya Taya Tsohuwar matarsa zagayowar ranar haihuwarta Samira Ahmad (karanta Martanin Mutane)

Soyayya ruwan zuma an rabu an dawo ana son juna ya kamata shi mijin da ita suyi hakuri ta dawo gidanta. Ga Posting dinsa a shafinsa na sada zumunta instagram. View this post on Instagram Happy birthd…

Read more »

VIDEO : TOFAH!! Malamai Sun Fara Daukar Zafi Akan Abinda Yan Kwankwasiyya Suka Yiwa Dr Isah Ali Pantami Jiya

Malaman addinin Musulunci fara daukar zafi akan abinda ya faru da dr isah ali Pantami Wanda yana da kyau ku saurara. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Masha Allah : Nazir M Ahmad Yayi Magana Akan Abinda Ya Faru Da Dr. pantami cikin Hikima
Masha Allah : Nazir M Ahmad Yayi Magana Akan Abinda Ya Faru Da Dr. pantami cikin Hikima

Masha Allah sarkin waka nazir m Ahmad yayi magana cikin hikima wanda duk mabiyansa sunyi irin wannan posting da yayi na dr isah ali Pantami irin abun da ya faru jiya a jahar kano. Shine shafinmu na H…

Read more »

NI'IMA JIKI KAFIN AUREN KI
NI'IMA JIKI KAFIN AUREN KI

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su…

Read more »

A AUDIO : Sabuwar Wakar Rarara - Baba Buhari A Shari'ah (Sai Baba Cikin Akwati)
A AUDIO : Sabuwar Wakar Rarara - Baba Buhari A Shari'ah (Sai Baba Cikin Akwati)

Wannan itace sabuwar wakar shaharren mawakin jam'iyar apc dauda kahutu rarara wanda shine shafin Hausaloaded blog yayi kokari da fitar wakar da kawo muku ita domin jin dadin ku. Wanda a karar Buhari …

Read more »

Wata sabuwa : Ba zamuyi Rigista Da Kannywood Ba Kuma Fim Bazamu Daina Yin Fim Ba

Jarumi kuma shaharren mawakin jam'iyar apc babban chinedu da Ibrahim maishinku sunyi wani bidiyo da suke cewa bazasuyi rigista ba, kuma fim bazasu daina ba. Wannan bidiyo kuma sunje wajen daukar sabo…

Read more »

VIdeo : kalli Bidiyon Martani Mai Zafi Da Malamai Sukayi Zuwaga Adam A Zango Akan Abinda Yayi Na....

Martanin wannan malami yayi tsokaci ne da yayi akan tsohon jarumin kannywood wato adam a zango akan cewa ya fitar daga kungiyar shirya fina finai ta kannywood ya koma tashi ta kansa mai suna "Nollywo…

Read more »

Matsalolin Mahaifa Dasuke Hana Haihuwa
Matsalolin Mahaifa Dasuke Hana Haihuwa

Masana sun yi bayanin abubuwa da yawa masu hana samun ciki. Amma ga guda uku masu muhimmanci za mu yi bayaninsu: dakuma magani da yadace 1⃣ ZAFIN MAHAIFA Wannan matsala idan yai yawa a cikin mahaifa …

Read more »
 
Top