Wannan itace sabuwar wakar shaharren mawakin jam'iyar apc dauda kahutu rarara wanda shine shafin Hausaloaded blog yayi kokari da fitar wakar da kawo muku ita domin jin dadin ku.

Wanda a karar Buhari da Atiku wanda anka yanke hukunci buhari yayi nasara .
Amma zasu iya daukaka kara idan suna ganin ba'ayi musu adalci ba.
  



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top