Martanin wannan malami yayi tsokaci ne da yayi akan tsohon jarumin kannywood wato adam a zango akan cewa ya fitar daga kungiyar shirya fina finai ta kannywood ya koma tashi ta kansa mai suna "Nollywood hausa".
Wanda malamin yace saboda sai an tantance yan fina finai da basu ka'idoji yadda zasu gudanarda sana'arsu ta fim.
Domin jin irin malamin sai kuyi kalli wannan bidiyo.
Ga bidiyo nan kasa daga wani babban shafin Youtube munka dauko mai suna Arewarmu Tv.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top