Haryanzu dai shafin Hausaloaded blog yana cikin kawo muku bayyanai akan irin abubuwan da sunka faru akan sarkin wakar kano Nazir M Ahmad to gashi dai Mustapha nabraska yayi cikakken bayyani akan wann…
Wata kotu a Kano ta bayar da belin shahararren mawakin Hausa Naziru M. Ahmad, wanda aka fi sani da Naziru Sarkin Waka ranar Alhamis. Wannan na zuwa ne bayan da rundunar 'yan sandan jihar Kano da ke N…
Kuci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martanin manya manyan jarumai da mawaka cikin fushi. Wanda shine shahararren mawaki Nazifi asnanic yayi nashi martani cikin fushi sosai.…
Shima dai a wannan karo jarumi kuma babba a cikin masana'antar kannywood yayi magana akan kama nazir m ahmad Ga jawabin da yayi "Rokona ga hukumar tace fina finai ta jihar Kano shi ne a dubi alamarin…
Kada ku shagala kuci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martanin jaruman kannywood akan kama shahararren mawaki nazir m ahmad sarkin wakar san kano. Ga shima nashi jawabi a da …
To jama'a kunci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martani da bayyani akan kama shahararren mawakin kuma sarki waka,shima dai Abdallah amdaz ja nashi jawabi "Narasa ma abunda z…
#Cold Water #Shan ruwan sanyi na sa a tsufa da wuri, da wasu illolin sa 6 – Bincike By AISHA YUSUFU Wani likitan yara dake aiki a Benin babban birnin jihar Edo mai suna Ovo Ogbinaka ya ce yawaita s…
A yau shafin Hausaloaded blog yasamu wani labari da jarumi sadiq sani sadiq ke magana akan rigista wanda har yake furta cewa akwai dan boko haram da yazo masana'antar kannywood anka kama shirya masa …
Daman dai mun gayamuku shafin Hausaloaded blog zaiyi iya kokarinsa wajen tattaro muku labarai ankan wannan lamari to yanzu gashi munzo muku da martanin shaharren mawakin nan na kannywood babban chine…
AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA Hukumar Tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Kama Mawaki Nazir M. Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar …
Daga Aliyu Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta kama mawaki Nazir M. Ahamd bisa zargin sa da sakin wata wakar da hukumar ba ta tantance ba. Maj…
Likitocin jami’ar Ohio dake kasar Amurka sun bayyana cewa aske gashin gaba bashi da alaka da kamuwa da cututtukan sanyi da ke ta yawan yadawa. Likitocin sun gano haka ne bayan gudanar da bincike a ji…
Copy https://ift.tt/2Z3pfZw Tonga Abdul Ana kiransu Home Girls. Sune 'yan mata kanana da ko auren fari basu yi ba. Suna zaune ne a gaban iyayensu ko kuma wasu 'yan uwansu. Amma ta'asar da suke tafka…