© Sirrinrikemiji …

Read more »

VIDEO: Wata Sabuwa: Rikici Ya Barke Tsakanin Adam A Zango Da Ali Artwork
VIDEO: Wata Sabuwa: Rikici Ya Barke Tsakanin Adam A Zango Da Ali Artwork

Wata Sabuwa: Rikici Ya Barke Tsakanin Adam A Zango Da Ali Artwork shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

A Yiwa zakzaky Adalci Shugaban Shi'A - Sheikh Abdullahi Bala lau
A Yiwa zakzaky Adalci Shugaban Shi'A - Sheikh Abdullahi Bala lau

Shugaban Kungiyar Izala ta JIBWIS a Najeriya Shaikh Abdullahi Bala Lau ya ce ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi wa jagoran 'yan Shi'a Shaikh Ibrahim Zakzaky adalci. Malamin addinin ya bayyana hakan n…

Read more »

Suhaila Diyar Al-zakzKy TaRenawaYan Shi'a Hankali
Suhaila Diyar Al-zakzKy TaRenawaYan Shi'a Hankali

Via:- Garkuwan Magabata Diyar madugun Shi'a a Nigeria mai suna Suhaila Ibrahim Al-zakzaky wacce ke zaune a kasar waje, ta aikowa yan Shi'a masu biyar addinin ubanta (Shi'a) ido rufe tana umurtarsu da…

Read more »

Masha ALLAH : KAlli Zafaffan Hotunan Fati Washa A kasa Mai Tsarki Saudiya

Masha Allah jaruma fati washa itama tana daga cikin masu dauke rahami a wannan shekara tana wajen aikin hajji Allah ya karbi ibada amen. ©HausaLoaded …

Read more »

AUDIO : Nura Oruma - kwalelenku (Yan Apc)
AUDIO : Nura Oruma - kwalelenku (Yan Apc)

Ita ma wannan wakar mai suna "KWALELWNKU"  idan kana bahaushe kaji wannan kalma nasan kasan zancen To shi dai an apc din Sakkwato nasan zancen abinda ake nufi idan ma baka gane ba to ka saurari wanna…

Read more »

Yanzu Nafisa Abdullahi Ta kama Babban Dan Daudu Mai Yaudarar mutane da Sunanta

A yau din nan mun samu labarin cewa wani dan daudu mai suna yakubu Daga jos yana amfani da wasu numbobin waya da yake cewa mutane nafisa abdullahi ce kuma ya iya muryata yana karba kudi daga hannun j…

Read more »

AUDIO : Aminu Dumbulum - Mu Makafine (kwankwasiyya)
AUDIO : Aminu Dumbulum - Mu Makafine (kwankwasiyya)

A yau na zo muku da sabuwa wakar aminu Dumbulum wanda ya rera akan tafiyarsu ta kwankwasiyya wanda a cikin wakar ya nuna irin soyayyar da ke tsakaninsu da jagoransu na kwankwasiyya wata Dr.Rabiu Musa…

Read more »

Nijeriya Za Ta Yi Sallah Rana Daya Da Saudiyya

Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto Majalisar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ta  ayyana yau Juma'a 2/8/2019 a matsayin daya ga watan Zulhijja 1440, inda za a yi hawan Arfa ranar Asabar 9 ga watan Zuljih…

Read more »

Manyan dalilai 5 dake sa mata cin amanar mazajensu na aure
Manyan dalilai 5 dake sa mata cin amanar mazajensu na aure

Duk da ba kasafai mata ke cin amanar aure ba idan aka kwatanta da maza, kuma ba kasafai ake kama su ba idan har ba cigaba suka yi da aikata hakan ba, akwai wasu dalilai dake saka mata cin amanar maza…

Read more »

VIDEO : Sako Mai Muhimmanci Zuwa Ga Jarumai Mata Na Film Din Kannywood - Sheikh Albani Zaria

Assalamu alaikum warahamatullah a yau kam munzo muku da sabon wani muhimmanci ga jarumai mata fim din hausa. Wannan sako yana da muhimmanci sosai da Yakamata su sani harda al'ummar musulmi. Ga bidiyo…

Read more »

Amfanin Auren Bazawara Ko Macen Da Ta Girmeka
Amfanin Auren Bazawara Ko Macen Da Ta Girmeka

Kafin mu shiga cikin bayani ya kamata mu san shin wace ce bazawar, budurwa da kuma wacce ta girmi mijinta. Bazawara dai ita ce matar auren da suka rabu da mijinta sanadiyyar mutuwa ko kuma rabuwa. Bu…

Read more »

Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya

Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya Hafsat Idris wacce akafi sani da Hafsat Barauniya, Jaruma ce da Duniyar Kannywood ke ya yinta, wanda cikin kankanen lokaci sunanta ya karaɗe kowane l…

Read more »

Ko Kin San Da Kanki Za Ki Iya Tunzura Mijinki Ya Nemi Mata A Waje?
Ko Kin San Da Kanki Za Ki Iya Tunzura Mijinki Ya Nemi Mata A Waje?

Wasu mazan suna fadawa neman mata ne, saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce ba ta iya zaman aure ba, wacce ba ta iya kissa da tarairaya ba. Wacce ba ta san me rayuwar aure ya kunsa ba. Ita…

Read more »

Jaruma Rahama Sadau Kenan. wani Nigerian Film Na Kudu

Jaruma Rahama Sadau Kenan. wani Nigerian Film Na Kudu Rahama Sadau, Yakubu Mohammed za su fito a wani sabon kayataccen Fim na turanci Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Rahama Sadau za ta …

Read more »
 
Top