A yau na zo muku da sabuwa wakar aminu Dumbulum wanda ya rera akan tafiyarsu ta kwankwasiyya wanda a cikin wakar ya nuna irin soyayyar da ke tsakaninsu da jagoransu na kwankwasiyya wata Dr.Rabiu Musa Kwankwaso.

Wanda a jiya ne anka fitar da wannan wakar,nasan aminu Dumbulum ba sabon mawaki bane bai bukatar dogon surutu sai dai kun saurara zaku fahimci zance na.
   




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top