Kalli yanda wani tauraron dan kwallon kafa ya nunawa Duniya yanda yake lalata da wata mata kai tsaye bisa kuskure
Kalli yanda wani tauraron dan kwallon kafa ya nunawa Duniya yanda yake lalata da wata mata kai tsaye bisa kuskure

Tauraron dan kwallon kasar Kamaru, Clinton N'jie ya bayyanawa Duniya kanshi a shafin Snapchat yayin da yake lalata da wata mata da ba'a san ko wacece ba. Saidai daga baya dan wasan wanda tsohon dan w…

Read more »

Gwamnatin tarayya ta tsamo ‘yan Najeriya miliyan 5 daga matsanancin talauci a shekara 3 – Buhari
Gwamnatin tarayya ta tsamo ‘yan Najeriya miliyan 5 daga matsanancin talauci a shekara 3 – Buhari

-Shugaba Buhari ya fadi adadin mutanen da gwamnatinsa ta tsamo daga halin matsanancin talauci a Najeriya -Shugaban Najeriya wanda Boss Mustapha ya wakilta a wurin taron Kungiyar ILO ya ce mutum miliy…

Read more »

Saduwa da namiji ga mace mai ciki na kawo saukin haihuwa – Likita
Saduwa da namiji ga mace mai ciki na kawo saukin haihuwa – Likita

Wani kwararren likitan mata dake asibitin kasa dake Abuja Chris Agboghoroma ya bayyana cewa yawan saduwa da namiji ga mace mai ciki musamman lokacin da ta kusa haihuwa na taimakawa wajen hanzarta kaw…

Read more »

Kaifin basira da magunguna 4 da kwallon kankana ke yi a jikin dan Adam
Kaifin basira da magunguna 4 da kwallon kankana ke yi a jikin dan Adam

Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance da…

Read more »

Tirkashi: Shugabannin Arewa bakaken munafukai ne - Shehu Sani
Tirkashi: Shugabannin Arewa bakaken munafukai ne - Shehu Sani

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana shugabannin arewa da malamai a matsayin munafukai - Tsohon Sanatan yayi wannan maganar ne bayan gwamnati ta bayyana kungiyar 'yan Shi'a a matsayin 'yan ta'…

Read more »

Masha Allah : Mufti Menk Yayi Kalamai Masu Hikima Kan Baiwa Dr Isah Ali Pantami Minista

Shahararren malamin addinin Islama sheikh mufti menk yayi kalamai masu hikima da nuna farin ciki da taya murna ga abokinsa Dr isah ali Pantami na samun kujerar minista a Nigeria. A cikin kalaman mala…

Read more »

Gyaran Kafa Maganin Faso Da Kaushi
Gyaran Kafa Maganin Faso Da Kaushi

   kada ki kuskura kibar kafarki da kaushi.ko faso.zanin gadonki ya dinga kama kafarki.wasu zasu ce akwai faso na.ciwo wasu kuma suce fatarsu ce mai gautsi.to ai ana neman maganin kaushi da fatso.akw…

Read more »

Maganar Gaskiya Akan Baiwa Sheikh Dr Isah Ali Pantami Minista - Dr Isah Ali Pantami
Maganar Gaskiya Akan Baiwa Sheikh Dr Isah Ali Pantami Minista - Dr Isah Ali Pantami

Allahu Akbar wannan duk yana daga cikin abubuwan da Allah ya kadari zakayi a cikin wannan duniya. A madadin shafin Hausaloaded blog da mabiyanda nayi maka fatan alkhairi allah ya baka ikon nauyin da …

Read more »

Yan wasan kwallon kafa 10 masu takarar gwarzon FIFA na bana
Yan wasan kwallon kafa 10 masu takarar gwarzon FIFA na bana

Hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA, a ranar Laraba ta bayyana jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma masu takarar gwarzon shekarar 2019. Hukumar FIFA ta ce a halin yanzu kofar fara jef…

Read more »

Saurayi Ya kashe Ya Budurwarsa Bayan Ta Raina kwazonsa a Gado
Saurayi Ya kashe Ya Budurwarsa Bayan Ta Raina kwazonsa a Gado

Wani kwarare a fanin sadarwa da shekara 33, Maxim Gareyev ha amsa cewa shine ya kashe masoyiyarsa, marubuciyar salon kwalliya, Ekaterina Semochkina 'yar shekaru 24 kuma saka gawarta cikin jaka. Ya ce…

Read more »

Kiwon Lafiya : MAGANIN HEPATITIS A, B & C (Ciwon Hanta) Da Alamun Ciwon Hanta

  ALAMUN CIWON HANTA Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai. ・ Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani. ・  Yawan haraswa dakuma tashin zuciya …

Read more »

Abubuwa 10 da bai kamata miji ya fada wa matarsa ba
Abubuwa 10 da bai kamata miji ya fada wa matarsa ba

 Masu iya magana dai na cewa ‘ Magana zarar bunu ce’, a don haka duk kalaman da mutum zai furta kan iya zama sanadiyar gyara ko wargaza zamantakewarsa da iyalinsa.  Ga jerin wasu abubuwa goma da ya k…

Read more »

Amarya Ta Rabuda Mijinta A Kano Sabida...
Amarya Ta Rabuda Mijinta A Kano Sabida...

Wani labari da wani mutumi ya wallafa a shafinsa na Twitter ya jawo kace nace sosai a shafukan sada zumunta - Mutumin ya wallafa labarin yadda wata mata ta rabu da mijinta bayan ta gano cewa bashi da…

Read more »

Da'ace Kukan Da Pantami Yakeyi Tsakani Da Allah Ne Dabai Karbi Mukamin Minister Ba (Video)
Da'ace Kukan Da Pantami Yakeyi Tsakani Da Allah Ne Dabai Karbi Mukamin Minister Ba (Video)

Da'ace Kukan Da Pantami Yakeyi Tsakani Da Allah Ne Dabai Karbi Mukamin Minister Ba shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now ©Brother …

Read more »

Gaskiya Dr Gumi Yacika Mara Tsoro!!! Sabuwar Tattaunawar Dr Ahmad Gumi Da Wata Baturiya Akan
Gaskiya Dr Gumi Yacika Mara Tsoro!!! Sabuwar Tattaunawar Dr Ahmad Gumi Da Wata Baturiya Akan

Gaskiya Dr Gumi Yacika Mara Tsoro!!! Sabuwar Tattaunawar Dr Ahmad Gumi Da Wata Baturiya Akan shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »
 
Top