Kalli Yadda Dr Isa Ali Pantami Yabawa Sanatoci Mamaki Wajan Amsa Tambayoyin Tantancewa shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Kalli Yadda Dr Isa Ali Pantami Yabawa Sanatoci Mamaki Wajan Amsa Tambayoyin Tantancewa shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Jaruma bilkisu abdullahi tana daga cikin jaruman kannywood kyawawa da Allah ya basu kyau wanda suna ne kawai anka fita amma shikam kyau ba'a fita shiba cikin matan kannywood. Ku kalli hotunan nan da …
Ko a cikin litattafai da finafinai, ana nuna kishin mutane a kan wanda suke so, musamman a irin zamantake wa ta aure ko soyayya. Amma duk da hakan sai gashi an samu wata mata a kasar malaysia da ta y…
Wato tun bayan da shugaba Buhari ya tura sunan Malaminmu Ash-sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami (H) majalisa don a tantancesu saboda zai basu mukamin minista sai aka samu wasu daya cikin 'yan arewa m…
Daga Bangis Yakawada Manyan Alkalai 47 Na Kotun Kare Hakkin Dan Adam Sun Ayyana Auren Jinsi A Matsayin Haramtacce Wannan Kotu ita ce kotu mafi girma da karfi a duniya ta fuskar kare hakkin Dan Adam, …
Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansurah Isah, ta mayar da martani akan kazafin da Tanimu Akawu yayi wa matan masana’antar shirya fina-finan Hausa na bin mazan banza. Mansurah wacce ta kasance mata ga ja…
Ko wanda yakeda da sihir. Ko wanda yake da sammu. Ko wanda yake da alaka tsafin maita. Ko shafa na hakanan. Ko wanda ya aura. Ko mai sanya mugan mafalkai. Ko mai hana barci. Ko jinnul aashiq. Shafar …
Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina – Jaruma Teema Yola Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina – Jaruma Teema Yol A wata hira da jaridar Aminiya ta yi da fitacciyar jaru…
A wata hira da jaridar Aminiya ta yi da fitacciyar jarumar wasan Hausa ta Kannywood, Fatima Isah Muhammad wacce aka fi sani da Teema Yola. Ta bayyana yadda ta yi suna a duniyar fim Jarumar wacce ta fi…
Diyar Gwamna jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Balaraba Ganduje, ta yiwa fitaccen mawakin nan Ado Gwanja wata gagarumar kyauta - Balaraba ta bai wa mawakin kyautar wata tsaleliyar mota kirar kamfani…
Man-zaitun ( Olive oil/ Olea europea ) wani irin nau'in mai ne da ake samarwa daga 'ya'yan itaciyar zaitun (Olive tree). Ana amfani dashi wajen girki, gyaran fata, magani, hada sabullai da kuma man-fi…
Kofural Bashir Umar ya ce Muna dawowa daga sintiri, da yamma Na ga ambulaf a gefe hanya, daga nan na dauko shi, Ina tare da wasu mutane, amma na ki sanar dasu abinda ke cikin ambulaf din Na ga lambar…
Sabuwar jaruma mai tasowa Maryam MJ ta bayyana cewa sai ta fi kowacce jaruma mace suna a masana'antar Kannywood matukar Za a bata dama - Jarumar ta ce duk jaruman da suka yi suna a masana'antar irins…