Dongane da wasu matsalolin dake da alaka da shafar jinnu.
Dongane da wasu matsalolin dake da alaka da shafar jinnu.

Ko wanda yakeda da sihir. Ko wanda yake da sammu. Ko wanda yake da alaka tsafin maita. Ko shafa na hakanan. Ko wanda ya aura. Ko mai sanya mugan mafalkai. Ko mai hana barci. Ko jinnul aashiq. Shafar …

Read more »

Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina – Jaruma Teema Yola

Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina – Jaruma Teema Yola Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina – Jaruma Teema Yol A wata hira da jaridar Aminiya ta yi da fitacciyar jaru…

Read more »

Da Kyau : Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina - Jaruma Teema Yola
Da Kyau : Babban burina a rayuwa shine na ganni a dakin mijina - Jaruma Teema Yola

A wata hira da jaridar Aminiya ta yi da fitacciyar jarumar wasan Hausa ta Kannywood, Fatima Isah Muhammad wacce aka fi sani da Teema Yola. Ta bayyana yadda ta yi suna a duniyar fim Jarumar wacce ta fi…

Read more »

Masu gari: 'Yar gidan Gwamna Ganduje ta gwangwaje Ado Gwanja da kyautar tsaleliyar mota
Masu gari: 'Yar gidan Gwamna Ganduje ta gwangwaje Ado Gwanja da kyautar tsaleliyar mota

Diyar Gwamna jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Balaraba Ganduje, ta yiwa fitaccen mawakin nan Ado Gwanja wata gagarumar kyauta - Balaraba ta bai wa mawakin kyautar wata tsaleliyar mota kirar kamfani…

Read more »

Mahimmanci da amfanin Man Zaitun (olive oil) A Rayuwar Dan Adam Da Sauran Abubuwan More Rayuwa Dai Sauransu
Mahimmanci da amfanin Man Zaitun (olive oil) A Rayuwar Dan Adam Da Sauran Abubuwan More Rayuwa Dai Sauransu

Man-zaitun ( Olive oil/ Olea europea ) wani irin nau'in mai ne da ake samarwa daga 'ya'yan itaciyar zaitun (Olive tree). Ana amfani dashi wajen girki, gyaran fata, magani, hada sabullai da kuma man-fi…

Read more »

Jawabin Sojan Sama Da Ya Tsinci A Filin jirgi A Kano
Jawabin Sojan Sama Da Ya Tsinci A Filin jirgi A Kano

Kofural Bashir Umar ya ce Muna dawowa daga sintiri, da yamma Na ga ambulaf a gefe hanya, daga nan na dauko shi, Ina tare da wasu mutane, amma na ki sanar dasu abinda ke cikin ambulaf din Na ga lambar…

Read more »

To fah: Sai nafi kowacce jarumar Kannywood shahara a duniya - Jaruma Maryam MJ
To fah: Sai nafi kowacce jarumar Kannywood shahara a duniya - Jaruma Maryam MJ

Sabuwar jaruma mai tasowa Maryam MJ ta bayyana cewa sai ta fi kowacce jaruma mace suna a masana'antar Kannywood matukar Za a bata dama - Jarumar ta ce duk jaruman da suka yi suna a masana'antar irins…

Read more »

GYARAN HAKORA
GYARAN HAKORA

  Abubuwan Dake Karawa Hakora Haske Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin dakan kara fitar da kima hadida kamalar mutum. Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida kwarewa wurin daukar wanka d…

Read more »

Na San Kujerar Minista, Addu'a Kawai Dr Ali Isah Pantami Yake Bukata A Yanzu, Cewar Tsohon Ministan Kasashen Waje, Dr Nuradden Muh'd
Na San Kujerar Minista, Addu'a Kawai Dr Ali Isah Pantami Yake Bukata A Yanzu, Cewar Tsohon Ministan Kasashen Waje, Dr Nuradden Muh'd

Daga Rilwanu Labashu Yayari Tsohon mininstan na kasashen waje a lokacin mulkin Jonathan ya ce "Kamar yadda mu ka saba duk ranar Juma'at, yau ma ni da Baba mun yi tattakin kilomita takwas (8) zuwa mas…

Read more »

Babbar magana: Matan Kannywood suna bin mazan banza da masu mulki - Tanimu Akawu
Babbar magana: Matan Kannywood suna bin mazan banza da masu mulki - Tanimu Akawu

Shahararren jarumin wasan Hausan nan Tanimu Akawu, yayi wata babbar magana a wata hira da yayi da wani gidan rediyo dake birnin Abuja - Jarumin ya bayyana cewa yanzu harkar fim madubi ce kawai ga mat…

Read more »

Jerin matan Hausa Fim Guda 10 da Suka fi Daukar Albashi mai Tsoka a masana'antar Kannywood
Jerin matan Hausa Fim Guda 10 da Suka fi Daukar Albashi mai Tsoka a masana'antar Kannywood

Masana'antar Kannywood Allah ya albarkaceta da kyawawan mata kimanin guda dari biyar na yankin nahiyar arewa, wadanda suke da kwazo, ilimi da kuma sura ta jiki - Wannan ne yasa muka gabatar da wani b…

Read more »

Duniya Tayiwa Ado Gwanja Dadi Kalli Yadda Yake Rakashewa Kamar Ba Gobe
Duniya Tayiwa Ado Gwanja Dadi Kalli Yadda Yake Rakashewa Kamar Ba Gobe

Duniya Tayiwa Ado Gwanja Dadi Kalli Yadda Yake Rakashewa Kamar Ba Gobe shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Top