Rikicin Shi'ah Da Gwamnatin Nigeria Ina Mafita ?
Rikicin Shi'ah Da Gwamnatin Nigeria Ina Mafita ?

Daga Datti Assalafiy Gwamnatin Nigeria tana zargin shugaban kungiyar shi'ah (IMN) Malam Ibrahim Yakubu Al-zakzaky da laifin cin amanar Kasa ta hanyar kokarinsa na kirkiran kasa a cikin kasa, da laifi…

Read more »

Ci gaban....... Na Auri 'Yar Madugo 3
Ci gaban....... Na Auri 'Yar Madugo 3

🗨 ba zaka fahimci wanna karatu ba har Sai ka koma 1,2,3 sanna zaka Iya fahimtar wanna karatu. Muna fatan Allah ya shirye mu baki daya ameen muna fatan Zakuyi ( share domin darasi Ga iyaye da al'umma…

Read more »

MUSIC : Abdul D One - Babban Yaro
MUSIC : Abdul D One - Babban Yaro

A yau munzo muku da sabuwa wakar fashin mawakin wato abdul d one wanda dai shi mawakin yayi shiru na wani dan lokaci. To yau ka saki zaffafar waka wanda a gaskiya har yanzu wannan yaro akwai fasaha s…

Read more »

  • Kalli Kyawawan Hotunan Hadiza Gabon Da Aisha Tsamiya A Cinema Wajen Kallon WAKILI

Kalli Kyawawan Hotunan Hadiza Gabon Da Aisha Tsamiya A Cinema Wajen Kallon WAKILI

An dai fara kallon fim fin wakili a ado bayero mall  a kano. ©HausaLoaded …

Read more »

Sambo Dasuki Ya samu Beli a kotun Daukaka kara kan kudi N100m
Sambo Dasuki Ya samu Beli a kotun Daukaka kara kan kudi N100m

-Kotun daukaka kara dake zama a Abuja ta baiwa tsohon mai bada shawara kan harkokin tsaro na kasa, Sambo Daski beli akan kudi Naira miliyan 100 -Ana zargin tsohon mai bada shawarar kan harkokin tsaro…

Read more »

  • Amfanin Lalle Da Irin Muhimmancinsa A wajan Dan Adam
  • Amfanin Lalle Da Irin Muhimmancinsa A wajan Dan Adam
Amfanin Lalle Da Irin Muhimmancinsa A wajan Dan Adam

1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 10/15 hatta karamar yarinya "Yar shekara 1 xa'a iya sata a ciki yana maganin infection da cututtuka Na mata. 2: lalle yana maganin …

Read more »

Namijin Dare a rayuwa mu
Namijin Dare a rayuwa mu

© Sirrinrikemiji …

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Maryma Booth Yar kwalisa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Maryma Booth Yar kwalisa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Maryma Booth Yar kwalisa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Maryma Booth Yar kwalisa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Maryma Booth Yar kwalisa
Kalli Zafaffan Hotunan Maryma Booth Yar kwalisa

Wannan wani kamfanin mai zaman kansa na dauka hoto mai suna bash studio ya dauki wannan hotunan na jaruma maryam booth. Shine munka kawo muku wannan kyawawan Hotunan. ©HausaLoaded …

Read more »

Kwantenoni Guda Biyu Makare Da Kayan Bunkasa Wutar Lantarkin Nijeriya Da Aka Yi Odar Su Sun Yi Batar Dabo A Tashar Jirgin Ruwa
Kwantenoni Guda Biyu Makare Da Kayan Bunkasa Wutar Lantarkin Nijeriya Da Aka Yi Odar Su Sun Yi Batar Dabo A Tashar Jirgin Ruwa

WATA TSIYA SAI A NIJERIYA Daga Aliyu Ahmad Cibiyar kula da wutar lantarkin Nijeriya ta sanar da labarin aukuwar wani al'amari mai kama da al'amara, wato bacewar wasu kayayyakin wutar lantarki da gwam…

Read more »

Dangote Ya Sayi Kowacce Kwallon Najeriya Dalar Amurka Dubu Hamsin $50,000
Dangote Ya Sayi Kowacce Kwallon Najeriya Dalar Amurka Dubu Hamsin $50,000

Hamshakin Dankasuwa kuma mutum mafi arziki a nahiyar Afirka Aliko Dangote, ya sha alwashin sayen kowacce kwallo daya da kungiyar kwallon kafar Najeriya ta zura a akan Dalar Amurka $50,000 daidai da N…

Read more »

  • Zafaffan Hotunan Jaruma Sapina Maru Na Murna Juma'a

Zafaffan Hotunan Jaruma Sapina Maru Na Murna Juma'a

A yau munzo muku da sababbin hotunan jaruma sapina maru babbar mai shirya fina finai da kuma jaruma a masana'antar kannywood. ©HausaLoaded …

Read more »

  • Ta kone mijinta saboda zai karo mata kishiya a jihar Kano (Hotuna)

Ta kone mijinta saboda zai karo mata kishiya a jihar Kano (Hotuna)

Daga Anas Saminu Ja'en Lamarin ya faru ne a nan jihar Kano kamar yadda na bibiyi ainihin abun an shaida min cewar Mallam Aliyu Ibrahim Fayan-fayan malamin  makarantar firamare ne a Dambatta, inda a d…

Read more »

Za a sayar da wasikar da Tupac ya rubutawa Madonna domin su rabu akan kudi naira miliyan 108
Za a sayar da wasikar da Tupac ya rubutawa Madonna domin su rabu akan kudi naira miliyan 108

Kotun koli ta birnin New York ta bayar da umarnin sayar da wasikar da shahararren mawakin nan na kasar Amurka Tupac ya aikawa Madonna - A cikin wasikar Tupac ya bukaci cewar yana so alakarsa da Madon…

Read more »

Tsarabar Juma’a: Dalilin da ya sa muka rasa kwanciyar hankali a rayuwa – Dakta Ahmad Ibrahim BUK
Tsarabar Juma’a: Dalilin da ya sa muka rasa kwanciyar hankali a rayuwa – Dakta Ahmad Ibrahim BUK

A wa’azin da gidan Rediyon DALA FM ke sa wa  kowacce safiya na Malamin Hadisi Dakta Ahmad Ibrahim BUK, a safiyar Larabar da ta gabata ya yi jan hankali ne bisa dalilin da ya hana mu samun kwanciyar h…

Read more »

  • Mawakin Kwankwasiyya Tijjani Gandu Ya samu Award Sanadiyar Wakar Abba Gida Gida (cikin hotuna)

Mawakin Kwankwasiyya Tijjani Gandu Ya samu Award Sanadiyar Wakar Abba Gida Gida (cikin hotuna)

Hadakar Kungiyoyi Masu  Tantance Wakar Da tafi Kowa ce, Waka Fice A Shekara Sun Bayyana Wakar Da Tijjani Gandu Ya yiwa Dan Takarar Gwamna Jihar Kano Mai Taken ABBA GIDA GIDA ABBA Amatsayin Wakar Da t…

Read more »
 
Top