munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada …
Wannan wasu sababbin Hotunan jaruma maryma ab yola wanda take haskaka wa a masana'antar kannywood. ©HausaLoaded …
Yan Najeriya sun sako gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari a gaba a shafukan sada zumunta tare da kiraye-kirayen a kori wasu na gaba-gaba a gwamnatinsa. Mutane da dama ne suka yi ta bayyana ra'ayoyinsu…
Shugaba majalisar dattawan Najeriya , Ahmed Ibrahim Lawan, ya bayyana cewa babu wani kudin kirki da yan majalisar dokokin tarayyar Najeriya ke samu kamar yadda ake cece-kuce a kai da kuma zato. L…
Masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood ya dauki zafi a yankwanai biyun da suka abata yayinda fusatattun mambobin kungiyar mawaka na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) suka zargi d…
Wannan wasu Sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda sunka burge mutane sosai a duniyar sada zumunta. ©HausaLoaded …
Shugaban kungiyar Dahiru Usman Bauchi, Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru ya ce ya kamata Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tunani game da cewar zai hana Almajiranci a Najeriya. Alhaji Dahiru da yake …
Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Na Biyu Ya Amsa Gayyatar Zuwa Taron Karawa Juna Ilimi Da Ofishin Babban Akawu Na Kasa Ya Shirya A Gidan Gwamnatin Jihar Kano Kuma Suka Gayyaci Sarki Sun…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dr Thomas John a matsayin mukaddashin ciyaman na hukumar da ke kula da jagorancin kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC). Kamfanin ta bayyana hakan a wani jawabi…
To yau ma munzo muku da sabuwa wakar man gyada baya kwana wato Nazifi Asnanic da wakar sa mai suna "Dama Ace". To shidai wannan mawaka baya bukatar wani dogon surutu a wajenku saboda haka ga link nan…
Tonga A U Abdul A duk lokacin da kaga mace na cewa sai mai kaza da kaza zan aura bata fada kogin soyayya ba. Ga mace sake tsakiyar kogin soyayya babu ruwanta da yiwa Wanda take so ka'ida. Dayawa daga…
Wannan yana da cikin hotunan tsohuwar jarumar shirya fina finai hausa wanda Allah ya albarkaceta da Diya Wanda anka sanyawa suna Aisha Humaira Allah ya raya a bisa Sunnah. ©HausaLoaded …