Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Yar Kwalisa

Wannan wasu sababbin hotunan maryam ab yola wanda sunka haskaka a duniyar instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

Rikicin Gabas ta Tsakiya: Iran ta harbo jirgin yakin Amurka
Rikicin Gabas ta Tsakiya: Iran ta harbo jirgin yakin Amurka

Dakarun Iran sun harbo wani jirgin yakin Amurka mara matuki wanda ke shawagin tattara bayanan sirri a sararin samaniyar mashigar ruwan ta Hormuz. Dakarun musamman na Iran (Islamic Revolution Guards C…

Read more »

Jerin kyawawan matan 'yan siyasa Guda hudu Na kasar nan

Legit.ng ta tsakulo muku jerin matan 'manyan 'yan siyasa kyawawa guda hudu a kasar nan A Najeriya shiga harkar siyasa ba karamin abu bane, domin siyasa a Najeriya abu ce mai hatsarin gaske, sai wadan…

Read more »

MUSIC : Ali Jita - Zainabu (Official Audio)
MUSIC : Ali Jita - Zainabu (Official Audio)

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin Ali jita mai suna "zainabu " wanda a gaskiya wannan waka tayi dadi sosai. Wanda duk wanda yasan ali jita yasan akwai fasaha a fagen wakokin zamani…

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Fati washa A Wani Katin Saida Kayan Tufafi

Wannan wasu masu hotunan ne da jaruma fati wada ta fitar a shafinta wanda ina kyautata zaton tana talata wannan sabun katin ne take. ©HausaLoaded …

Read more »

Kalaman Da Uwargida Za Ta Lakanta Don Zaburar Da Maigida
Kalaman Da Uwargida Za Ta Lakanta Don Zaburar Da Maigida

( Daga Ahmed Abdullahi ) ______£_____ Akwai kalaman da ya kamata kowace mace ta lakance su don furta su ga mijinta wanda rashin su kan iya harzuka Maigida a wani yanayi. Ga wadannan kalaman kamar hak…

Read more »

AUDIO : Shamsu E t c - Sababbin Wakokin Gudu (4)
AUDIO : Shamsu E t c - Sababbin Wakokin Gudu (4)

Wannan wasu sababbin wakoki ne da matashin mawakin shamsu etc ya fitar akan murna sallah wanda a al'ada anaso anyi nishadi amma kar ya sabawa Shari'a musulunci shine yayi wannan wakoki guda biyu daga…

Read more »

VIDEO & AUDIO :Dj Ab - Kumatu

The legendary Northern Rapper "DJ AB" is back with another track "KUMATU" via an empowerment site "emPawa" own by "MR EAZI" (Prod. by Blaise Beatz) Download & share your thoughts with    Download Aud…

Read more »

Karshen Tika Tik : Kotu ta hana Ganduje da hukumar yaki Da Rashawa daukar mataki Akan Sarki Sanusi
Karshen Tika Tik : Kotu ta hana Ganduje da hukumar yaki Da Rashawa daukar mataki Akan Sarki Sanusi

Wata babbar kotun tarayya ta hana Gwamna Ganduje da hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano daukar mataki akan Sarki Sanusi - An bayar da umurnin ne akan rahoton binciken farko da hukumar yaki da rashaw…

Read more »

Neymar ya shiga tsaka mai wuya, bayan gwamnatin Brazil ta kwace duka kadarorinsa
Neymar ya shiga tsaka mai wuya, bayan gwamnatin Brazil ta kwace duka kadarorinsa

Gwamnatin kasar Brazil ta kwace wasu manyan kadarorin dan wasan kwallon kafa na kungiyar PSG - Gwamnatin ta dauki wannan matakin ne bayan ta same shi da laifin kin biyan haraji na tsawon lokaci mai y…

Read more »

Yan iska sun yi wa Oshiomhole da zababbun yan majalisar Edo dukan tsiya a Benin
Yan iska sun yi wa Oshiomhole da zababbun yan majalisar Edo dukan tsiya a Benin

Rikicin da ke faruwa a majalisar dokokin jihar Edo ya dauki sabon salo inda ya kai ga har an dabbatu - Wasu yan iska sun far ma wasu zababbun yan majalisa da duka a majalisar dokokin jihar - Daga cik…

Read more »

MUSIC: Umar MB Ft. Adam A Zango - Zara
MUSIC: Umar MB Ft. Adam A Zango - Zara

SauKar Da Sabuwar Wakar Umar MB Tare Da Adam A Zango, Mai TaKen ZARA WaKar Sunyitane Akan Wata Matashiyar Budurwa Mai Suna ZARA, Kowa A Cikinsu Yayi Baitoci Masu Gamsarwa Ga Ita Budurwar Tasu Mai Sun…

Read more »

Magani a gonar yaro: Magunguna 18 da Zogale ke yi a jikin Dan Adam
Magani a gonar yaro: Magunguna 18 da Zogale ke yi a jikin Dan Adam

- Daya daga cikin ganyen da ke da mutukar amfani a jikin mutum shine ganyen zogale - Zogale abu ne da ake samun shi a gurare da dama, ciki hadda gonaki da gidajen mutane, saboda bashi da wahalar fito…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Bilkisu Abdullahi Yar Kwalisa Na Wannan Mako

Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma Bilkisu Abdullahi ne yar Kwalisa Zafaffan Hotunan na wannan karo. ©HausaLoaded …

Read more »

VIDEO: Babbar magana Ali Nuhu ya kutuntumawa wani matashi zagi kan sa baki da yayi a batun sa da zango
VIDEO: Babbar magana Ali Nuhu ya kutuntumawa wani matashi zagi kan sa baki da yayi a batun sa da zango

Babbar magana Ali Nuhu ya kutuntumawa wani matashi zagi kan sa baki da yayi a batun sa da zango shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video …

Read more »
 
Top