Daga : Aliyu Muh'd Sani Abin da masana suka fada shi ne; Kiristoci sun soki Annabi (saw) a kan auran mata tara (9), amma ba a samu sun soki aurensa da A'isha (ra) tana 'yar shekara tara (9) ba, har s…
Daga : Aliyu Muh'd Sani Abin da masana suka fada shi ne; Kiristoci sun soki Annabi (saw) a kan auran mata tara (9), amma ba a samu sun soki aurensa da A'isha (ra) tana 'yar shekara tara (9) ba, har s…
Wannan dai sababbin hotunan jaruma maryam maryam yahaya ne da sunkayi kyau shiyasa munka kawo muku. ©HausaLoaded …
Babban jam'iyyar adawa ta kungiyar yan'uwa musulmi dake fadin Masar na zanga-zangar nuna adawa da shakku kan kisan tsohon shugaban kasar wanda sojoji suka hambarar Muhammad Mursi. Ba iya ýaýan Kungiy…
Kungiyar Muslim Brotherhood ta yi ikirarin cewa an hana marigayi Mohammed Morsi samun kulawar lafiya kuma an tsare shi cikin kadaici tsawon shekara shida a gidan yari. Tsohon shugaban mai shekara 67 …
Allah Ne Ya Yi Kano A Haka Kuma Yake So Ya Ganta, Shi Ya Sa Ya Albarkace Ta Da Abubuwa Guda shida: 1. Ilimin addinin Musulunci da malamai; Kano tafi ko wacce jiha yawan Malaman Addinin musulunci, shi…
Zuciyar wata budurwa ta tabu bayan da ta ga saurayinta ya ajiye lambar wayarta da sunan WAINA a wayarshi Wata baiwar Allah ta bayyana mamakinta bayan da tace ta duba wayar saurayina dan taga da wane i…
Zuciyar wata budurwa ta tabu bayan da ta ga saurayinta ya ajiye lambar wayarta da sunan WAINA a wayarshi Wata baiwar Allah ta bayyana mamakinta bayan da tace ta duba wayar saurayina dan taga da wane i…
Wani jagoran al'umma a yankin arewacin Najeriya ya soki lamirin manyan mutanen yankin da yin shiru game da rikicin masarautar Kano, wanda ya ce yana iya shafar daukacin kasar gaba daya. "Wannan rigim…
Shafin mu hausaloaded ya ruwaito wannan labari daga babbar marubuciya nan wato Fauziyya Suleiman Alhamdulillah ala kulli halin, cikon Allah Haj Aisha Aliyu Tsamiya ta dauki nauyin aiki Mustafa dubu d…
Mubarak Musa Al-mubarak 1- An haifi Mursi a jihar Sharqiyya a Masar a shekarar 1951 ya rasu 2019 (shekaru 68). Ya na da mata daya da 'ya'ya biyar, maza hudu mace daya. 2- yayi digiri na farko a fanni…
Masu ruwa da tsaki a masana'antar Kannywood a ranar Litinin sun yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya basu kujerar minista daya. Daya daga cikin shugabannin masana'antar kuma diraktan Abnur Enterta…
Yaseen Auwal, Darakta ne kuma Shugaban Kamfanin Shirya Fina-Finai na UK Entertainment, a hirar da ya yi da Aminiya a makon jiya ya bayyana irin alakar da ke tsakaninsa da Rahama Sadau da dalilin da y…
Usman Mu’azu fitaccen furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood. A cikin tattaunawar da Aminiya ta yi da shi, ya bayyana dalilin da ya sa ya shiga harkar fim. Ga yadda h…
Hotunan nan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka a shafinta na dandalin Instagram inda ta nuna gashin kanta sun sauki hankula sosai inda masoyanta da dama suka rika bayyana mabanb…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta sakashine a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta barka da shiga sabon wata sannan ta musu fatan Alheri. …