Saboda haka kada a zaci za suyi halin mazan da! Mu matan, MATAN DA NE? A,a! To meyasa muke son mu zama matan yanzu masu son namiji ba saboda Allah ba, sai saboda abin da zai masu? Mun ki masu son gas…
Saboda haka kada a zaci za suyi halin mazan da! Mu matan, MATAN DA NE? A,a! To meyasa muke son mu zama matan yanzu masu son namiji ba saboda Allah ba, sai saboda abin da zai masu? Mun ki masu son gas…
Wannan dai shine bidiyon da fati Muh'd ta kaimasa bidiyon suna zaune a falo amma sai tagumi yayi yana juye juye wanda alama ta nuna kwaliya bata biya kudin saluba ba ©HausaLoaded …
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai kira taron Shugabannin Yankin Tafkin Chadi domin yin wani taro kan matsalar tsaro. Buhari ya ce za a yi wannan taron ne a cikin wannan zango na sa na biyu…
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara da cewa: “Wannan lamari …
Shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma'il Menk yayi magana akan tauraron dan kwallon Liverpool Mohamed Salah bayan lashe kofin Champions League da suka yi jiya. Majiyarmu t…
Barkanmu da warhaka tare da fatan ana lafiya. Yaya shirin Sallah? Allah Ya nuna mana amin. Sallah dai kamar kowace shekara an fi sanin mata da dama da yin kunshi da kitso da dinkin kayan Sallah da ku…
Barkanmu da Sallah tare da fatan ana cikin koshin lafiya? Allah Ya karbi ibadunmu na alheri Ya kuma maimaita mana wannan rana. Ina so na janyo hankalin ’yan uwana mata musamman matan aure da su kasan…
Wannan wani bidiyo ne da shafimun ya samu daga Youtube channel mai suna arewafresh tv. Jaruma teema makamashi dai sananace a harka shirya fina finai ita kuma mariya Bala kundi mace mai tala kayan mat…
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi yayi kira ga gwamnatin tarayya da ta saki tsohon mai ba kasa shawara a harkar tsaro a mulkin Goodluck Jonathan, Kanal Sambo Dasuki daga…
Salisu Mu'azu Jos darakta ne na masana'antar fina-finan Hausa na Kannywood, sannan kuma shine mataimakin shugaban masana'antar na kasa - Kwanan nan aka sace, shi da wasu mutane biyu, kusa da kauyen J…
Da fatan kowa da komai duk lafiya in sha Allah. Yau kuma za mu duba shin wai meye dalilin da yake sawa yawancin mu mata muke kauce hanya da yi wa junan mu mugunta domin Allah ya hada mu auren miji da…
Ga abin da fitacciyar jaruma Hajiya Saratu Gidado (Daso) ta rubuta: "Wannan baiwar Allah da mu ka yi hotuna da ita sunan ta BILKIN R.K. Tsohuwar jarumar films din Hausa ce. Ta yi zamani da su Hindatu…
Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana karbar cin hancin …
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Talata, 4 ga watan Mayu da Laraba, 5 ga watan Mayu a matsayin ranakun hutu domin bikin karamar sallar. Sakatariyar din-din-din na ma’aikatar cikin gida, Barista Georg…