Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Matan Kannywood Biyu Akan soyayyar Sanata Dino Melaye

Rikici ya barke tsakanin Fati Muhammed da Teema Makamashi akan soyayyar Sanata Dino Melaye - An dai ga Teema Makamashi tana habaici a shafinta na Instagram inda - Duka 'yan matan sun yiwa Sanatan wak…

Read more »

VIDEO : Soyayya Mai Dai : Kalli Bidiyon Jaruma Empire Tana Yiwa Mijinta Wanka

Jaruma empire mai kayan mata dai, fitacciya kuma sannaniya ce wajen siyar da magungunan mata masu inganci. Asalin sunanta hauwa sa’idu muhammad. An haife ta ne a jihar gombe a kauyen billiri ranar 26…

Read more »

Hakkin mata a kan maza
Hakkin mata a kan maza

A kowane lokaci mata na yawan yin tambayoyi a kan shin maza ne kawai suke da hakki a kan mata? Wato su matan ba su da wani hakki ne a kan maza? Da yawa daga cikin irin wadannan matan da ke yin kokari…

Read more »

Mun Gaji Da Fina Finan Hausa Na Soyayya – Shugaban Moppan

Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Fina-Finan Hausa (MOPPAN) Kabiru Maikaba ya ce suna shirin fara hana masu shirya fina-finai yin fim din soyayyya don saboda su mayar da hankali kan wasu batut…

Read more »

IYAYE KO KUN SAN DA WANNA GA YAR KU
IYAYE KO KUN SAN DA WANNA GA YAR KU

Mafi yawancin yan matan wannan zamanin zakaga suna soyayya da saurayi sunyi Amanna dashi har takai an sa ranar Aurensu To Amma a gyefe guda kuma tana da wasu samarin da take kulawa bayan an samata Ra…

Read more »

Video: Abinda Akayiwa Ganduje Tun Daga Cikin Mota Jiya Ya Bashi Mamaki Matuka
Video: Abinda Akayiwa Ganduje Tun Daga Cikin Mota Jiya Ya Bashi Mamaki Matuka

Abinda Akayiwa Ganduje Tun Daga Cikin Mota Jiya Ya Bashi Mamaki Matuka shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Video: Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru Wajen Rantsar Da Shugaba Buhari A Karo Na Biyu
Video: Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru Wajen Rantsar Da Shugaba Buhari A Karo Na Biyu

Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru Wajen Rantsar Da Shugaba Buhari A Karo Na Biyu shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

[Download Full Video] President Muhammadu Buhari Inauguration Ceremony 29th May, 2019
[Download Full Video] President Muhammadu Buhari Inauguration Ceremony 29th May, 2019

[Full Video] President Muhammadu Buhari Inauguration Ceremony 29th May, 2019 shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

CIWON KAI NA GADO WATO [MIGRAINE] A LIKITANCE
CIWON KAI NA GADO WATO [MIGRAINE] A LIKITANCE

🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿 Bayanin kusan maimai ne domin nasha yinsa abaya. Ciwon Kai na ‘Migraine’ Yana daga cikin cutukan gado da suka fi addabar mata. Sai de wasu lokutan yakan addabi wa…

Read more »

MUHIMMANCI HANA JARIRI RUWA NA TSAWON WATA SHIDA
MUHIMMANCI HANA JARIRI RUWA NA TSAWON WATA SHIDA

Dayawan mutane na tambayar dalilin hana jariri ruwa na wasu watanni, hakan baya rasa nasaba da rashin sani kokuma fadakarwa akai.  Bincike cewa kashi 80 cikin dari na Nono ruwa ne. Kaso ashirin ne ab…

Read more »

HALAYEN DAKE JAWO CIWON KODA TARE DA LALACEWARTA
HALAYEN DAKE JAWO CIWON KODA TARE DA LALACEWARTA

⛔⛔⛔⛔⛔♨♨♨♨♨♨♨⛔⛔⛔⛔⛔ Aikata wadannan dabi'un marasa kyau ga mutum na iya jawo mai ciwon koda (Nephritis) don haka inkaji ko kinji wani Abu da kinsan halinka ne to ka daina. 1] RIKON FITSARI Jinkiri waje…

Read more »

Video: Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu: Fati Muhd Tasamu Shiga Wajen Dino Malaye
Video: Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu: Fati Muhd Tasamu Shiga Wajen Dino Malaye

Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu: Fati Muhd Tasamu Shiga Wajen Dino Malaye shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Duk me yaudarar 'yan mata Allah yasa ya auri mace me fitsarin kwance - Inji wannan budurwar
Duk me yaudarar 'yan mata Allah yasa ya auri mace me fitsarin kwance - Inji wannan budurwar

Duk me yaudarar 'yan mata Allah yasa ya auri mace me fitsarin kwance Inji wannan budurwar Wata baiwar Allah ta dauki hankula a dandalin Twitter bayan da ta yi wa masu cin amanar 'yan mata addu'ar cew…

Read more »

AUDIO: Nura Oruma - Mutawalle Mai komai Ran Larba
AUDIO: Nura Oruma - Mutawalle Mai komai Ran Larba

Assalamu alaikum warahamatullah a yau 29/05/2019 na zo muku da sabuwa Wakar Nura Oruma mai taken "Mutawalle mai komai ran Larba" wanda yayiwa Mai Girman Gwaman jahar Sakkwato Rt hon. Aminu waziri Tam…

Read more »

AUDIO : Sabuwa wakar Rarara - Sai Gandujen Dai
AUDIO : Sabuwa wakar Rarara - Sai Gandujen Dai

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin siyasa nan rarara mai taken "Sai Gandujen dai". Shi dai wannan wata mawaki ba sai anyi wata bitaba kun san shi ,kuma kunsan irin yadda yake wakars…

Read more »
 
Top