Jaruma ta baiwa Adam A. Zango tallafin Naira Dubu 500
Jaruma ta baiwa Adam A. Zango tallafin Naira Dubu 500

Tauraruwar me sayar da kayan mata, Jaruma ta baiwa tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango gudummuwar Naira dubu rai 500 a matsayin gudummuwar auren da zai yi kwanannan. A sakon data fit…

Read more »

Bani na saka hotunan da aka ganni da gajeren wando ba - Inji Amina Amal

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana yanda aka zo gidanta aka daketa sannan aka kwace mata waya. Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda ta bayar da labarin abinda ya faru da ita…

Read more »

Wani matashi ya dauki hankula saboda abinda yake gayawa 'yan mata

An gano wani matashi a dandalin Twitter da ya rika amfani da kalma daya yana yabon 'yan mata a duk sanda suka saka hotuna a shafukansu, abin ya dauki hankula. © HTDL …

Read more »

Amfanin Ruwan Shinkafa Wurin gyaran fata
Amfanin Ruwan Shinkafa Wurin gyaran fata

Mata barkan mu da wannan lokaci, da fatan kuna nan cikin koshin lafiya. A wannan makon ga wani albishir na kawo muku! Ko kun san cewa ruwan shinkafa yana dauke da sinadaran gyaran fatar jiki hade da …

Read more »

Amfanin garin kurkum ga fata

  Kurkum na dauke da sinadarai da dama kamar su, bitamin B6 da bitamin C da sauransu. Kuma yana rike fata yadda ba za ta zama sakakkiya ba. Amfani da kurkum na sanya sabuwar fata fitowa da wuri a ind…

Read more »

Wawuya wadda batasan mutuncin addinin ta ba wani ya fadawa nafisa abdullahi da yaga tasa wannan hotunan

Wawuya wadda batasan mutuncin addinin ta ba wani ya fadawa nafisa abdullahi da yaga tasa wannan hotunan.Wannan hoton dai ya janyo hankulan mutane idan wasu suka ta surutai akan hoton.. To Allah shi k…

Read more »

[VIDEO] Tofa : Naburoska Yayi Martani mai Zafi Kan Rikicin Hadiza Gabon da Amina Amal

Wannna dai shima mustapha naburoska ya tsoma bakinsa akan rikicin jaruman kannywood guda biyu Amina amal da hadiza gabon. Ku Danna kan wannan hoton domin gani wa idonku. ©HausaLoaded …

Read more »

Inajin Kunya Amman Duk Da Haka Inasonka Sarki Ali - Fati Washi

wani hotuna ne da jaruma fati washa ta dora a shafinta na instagram inda wasu suke tunanin ko sun koma soyayyane to mudai muna musu fatan alkhairee..  Hotunan Sunyi Kyau matuqa muna musu fatan alkhai…

Read more »

Munafukai ne suka hada Ali Nuhu da Adam A Zango - Dumbadis

DimbaDis: Munafukai ne suka shirya Ali Nuhu da Adam A Zango Danna wannan link domin ganin jawabin Jarumin ©HausaLoaded …

Read more »

[VIDEO] Rikicin Amal Da Gabon Ya Sanya Jaruma Mai Kayan Mata TaBa Dr Sambo Kyautar N250,000 KO Miye Dalili?

Rikicin Amina Amal Da Hadiza Gabon Shiga kA Kalli Videon Dalilin Dayasa Jarumar Mai Kayan Mata Ta Ba Dr.Sambo Kyautar N250,000 Akan wannan Rigimar Ta Hadiza Gabon Da Amina Amal Danna wannan kan hotun…

Read more »

[VIDEO] Kalli Ali Art Work Jaruma Empire Tafi Yar Shugaban ƙasa (Zahara buhari) Alkhairi

Jaruma Empire wanda tace wa duniya Hadiza Gabon da Laila kawarta yar Lesbian ce amma basu ce uffan ba a jawabin Dr sambo likitan Dariya. Sai gashi tayi masa goma ta arziki.  Amma sai gashi hadiza gab…

Read more »

VIDEO: Kalli Sheikh kabiru Gombe Da Matarsa Suna Soyayyarsu a Cikin Jirgin Ruwa A America

 Soyayya Ruwan zuma : Kalli Sheikh kabiru Gombe Da Matarsa Suna Soyayyarsu a Cikin Jirgin Ruwa Ku danna kan hoton domin gani da Idonku ©HausaLoaded …

Read more »

[VIDEO]Masu Cewa Mu Yan Madigo ne, Wallahi sai Mun Rigasu Shiga Aljanna martanin Laila Kawar Hadiza Gabon

Masu cewa mu ‘Yan Madigo ne, Wallahi sai mun riga ku shiga Aljanna: Martanin Laila Usman inji kawarahadiza gabon laila Kalli Video a YouTube complete inda take jawabin Kada ku manta kuyi subscribed i…

Read more »

Ina sonka, ka taimaka ka soni ko da nan da shekaru dubu ne - Wannan budurwar ta gayawa Adam A. Zango: Karanta amsar daya bata

Wata masoyiyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan data bayyana soyayyarta a gareshi sannan ta rokeshi da cewa shima ya taimaka ya sota ko da nan da shekaru dubune. Baiwar Alla…

Read more »

[VIDEO] Kalli bidiyoWani matashi Yasha bulala Goma Saboda Ali nuhu da adam A zango

Wani Matashi Da Ya Zagi Ali Nuhu Da Adam Zango An Yanke Masa Hukuncin Bulala Goma A Matsayin Diyya Kalli Wannan Bidiyon Kaga Yadda Akayi Masa.... ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top