Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 a Instagram
Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 a Instagram

Bayan Rahama Sadau da Hadiza Gabon, tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu,Sarki ya zama na uku a cikin masana'antar Kannywood sannan na d...

Read more »

Sau 100 idan za a sake zabe a Kano mu za mu yi nasara - Kwankwaso
Sau 100 idan za a sake zabe a Kano mu za mu yi nasara - Kwankwaso

Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hu...

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Yan Fim Da sunka taya Ali Nuhu Murna Zagayowar Haihuwarsa 'Happy Birthday"
Kalli Kyawawan Hotunan Yan Fim Da sunka taya Ali Nuhu Murna Zagayowar Haihuwarsa 'Happy Birthday"

Wannan wasu kadan daga cikin jarumai da sunka taya ali nuhu murna zagoyawar haihuwarsa ne ga hotunan kamar haka: ©HausaLo...

Read more »

Babban dalilin da yasa nake kira a zabi Ganduje – Inji Sheikh Kabiru Gombe
Babban dalilin da yasa nake kira a zabi Ganduje – Inji Sheikh Kabiru Gombe

Babban Malamin addinin Musulunci, kuma sakataren kungiyar Jama’atil Izalatil Bidi’a wa Iqamatissunnah, Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana wan...

Read more »

Kannywood Din Yanzu Ba Kamar Ta Baya Bace , Ta Yanzu Sunanta kasuwar Bukata - Adam A Zango
Kannywood Din Yanzu Ba Kamar Ta Baya Bace , Ta Yanzu Sunanta kasuwar Bukata - Adam A Zango

MAI KUDI KO DAUKAKA KO BUDEWA MUTANE HANYAR DA ZASU SAMI KUDI SHINE MAI FADA AJI. IDAN KA RASA DAYA DAGA CIKI TOH TAKA TA KARE. DON HAKAN ...

Read more »

Zaka rike baki idan kaga dabarar da wannan mutumin yayi wajan satar Akuya
Zaka rike baki idan kaga dabarar da wannan mutumin yayi wajan satar Akuya

Wannan wani barawon Akuyane da 'yansanda suka kama a kasar Kenya inda ya fito da wata dabarar sata da ta baiwa mutane da dama mamaki sa...

Read more »

Kalli tsohon hoton tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala na sallah a filin daga
Kalli tsohon hoton tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala na sallah a filin daga

Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala Ramat Muhammad kenan yake sallah a filin daga, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi.

Read more »

Karanta amsa me daukar hankali da General BMB ya baiwa wani da ya cemai kullun kaya daya yake fama dasu
Karanta amsa me daukar hankali da General BMB ya baiwa wani da ya cemai kullun kaya daya yake fama dasu

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello da aka fi sani da General BMB ya mayarwa da wani da ya ce mai ta kare mai kullun kaya daya ...

Read more »

DA DUMINTA: Download Sabuwar Wakar Rarara TA LEKO TA LABE
DA DUMINTA: Download Sabuwar Wakar Rarara TA LEKO TA LABE

wannan itace sabuwar wakar rarara mai taken Uban Abba Kai Zaka Kuma Hawa image ©rarara Saiku Shiga Kan Wannan Jan rubutun dake kasa domin...

Read more »

AUDIO : Sabuwa waka Rarara - Ta Leko Ta Labe (Tsula yana Fushi)
AUDIO : Sabuwa waka Rarara - Ta Leko Ta Labe (Tsula yana Fushi)

Wannan waka sabuwa waka ce rarara ya fitar bayyan yadda zabe kano ta kasance wanda a halin yanzu kanawa suna ganin irin yadda abun ya sau...

Read more »

AUDIO :Sabuwa Waka Saddiq Zazzaɓi - Barsu Da Kansu
AUDIO :Sabuwa Waka Saddiq Zazzaɓi - Barsu Da Kansu

Wannan waka dai Saddiq Zazzaɓi yayi ta ne akan irin yadda suke ganin zaluncin da ankayi musu na kin baiwa wanda yaci zabe a bayanashi a...

Read more »

Zaben nan ko da tsiya-tsiya sai mun ci zaben - Shugaban APC na Kano
Zaben nan ko da tsiya-tsiya sai mun ci zaben - Shugaban APC na Kano

A bidiyo da ya karade shafunar sadarwa na yanar gizo a yau Laraba, an ga shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas yana ingiza wasu matasa da...

Read more »

ZABEN KANO: Hadimin Ganduje ya koma PDP
ZABEN KANO: Hadimin Ganduje ya koma PDP

Mai taimaka wa gwamnan Kano Abdullahi Ganduje kan harkar tsara birane, Hashim Dungurawa, ya mika takardar hakura da aiki da gwamnatin inda ...

Read more »

AUDIO: Sabuwa wakar Aminu ala , Nazir m ahmad , sani danja ,Tijjani Gandu d.s - Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel
AUDIO: Sabuwa wakar Aminu ala , Nazir m ahmad , sani danja ,Tijjani Gandu d.s - Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel

Wannan wata sabuwa waka ce da mawakan fim din hausa da mawakan kwankwasiya sunka rera na kai kukan su kan irin yadda ake so a zalunce s...

Read more »

Kalli Hotunan Rashida Lobbo Daya Janyo Mata Cece Kuce
Kalli Hotunan Rashida Lobbo Daya Janyo Mata Cece Kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wadannan zafafan hotunan nata da suka dau hankula. ©HTDL

Read more »
 
Top