Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya ...
Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya ...
Tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan Waka ya aikewa da abokin aikinshi, Adam A. Zango da sako na musamman bayan kammala zaben shugaban kasa d...
Dj Ab Sai baba Next Level Audio shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda wannan sabuwar wakar ta hip-hop da akayiwa baba buh...
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna ...
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna ...
Da kunne na na ji an tambayi Shugaba Buhari idan ya ci zaben shugaban kasa bayan ya gama wa yake so ya gaje shi akan mulki? Buhari ya ce Kw...
Hukumar 'yan sanda ta jihar Kano ta damke wata matar aure mai suna Rashida Sa'idu Muhammad sakamakon zarginta da laifin hallaka mij...
Bayan kammala zaben shugaban kasa dana 'yan majalisar dattijai dana wakilai da ya gudana ranar Asabar din data gabata kuma hukumar zabe...
Karanta Wannan: Ina son zama shugaban majalisar wakilai - Inji Gudaji Kazaure Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari da matarsh...
Sanannar Jarumar Hausa Film kenan Ummi zeezee tayi bayanin a shafinta na instagram tace batada lafiya kuma tana bukatar addu'arku... ...
Dan majalisar wakilan Najeriyar nan mai yawan raha da barkwanci Honorabul Gudaji Kazaure ya ce babban burinsa bayan zabukan 2019 shi ne ya ...
Shahararren malamin addinin Musuluncin nan Mufti Menk ya taya Shugaba Buhari murnar lashe zaben 2019. Malamin wanda dan asalin kasar Zimb...
A safiyar yau Laraba dandazon ‘yan acaba daga garuruwan da ke gefen Abuja, sun cika wasu sassan birnin inda a yanzu haka su ke ta bulkara, ...
Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a ...
Wata matace a wadannan hotunan da ta samu labarin zarcewar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta fashe da kukan takaici.