A daren jiyane tauraruwar fina-finan Hausa wadda tana gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, Fati Muhammad ta wallafa sakamakon da INEC ta bayyana a wancan…
A daren jiyane tauraruwar fina-finan Hausa wadda tana gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, Fati Muhammad ta wallafa sakamakon da INEC ta bayyana a wancan…
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar bazai kira Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya tayashi murna ba, kuma ta bayyana zaben da cewa fashine aka mata da rana tsak…
An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben Najeriya a karo na biyu, abin da zai ba shi damar sake mulkar kasar na karin shekaru hudu masu zuwa. Shugaban mai shekara 76, na ja…
Kakakin majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki kenan wanda ya fadi zabenshi a zaben shugaban kasa dana 'yan majalisu da ya gudana ranar Asabar din da ta gabata, yau, Talata a zaman majalisar na far…
Wadannan wasu ne daga cikin martanin da tauraron fina-finan Hausa kuma da ya daga cikin masoya shugaban kasa, Muhammadu Buhari na masana'antar Kannywood, watau Sadik Sani Sadik yayi akan sakamakon za…
Tauraron fina-finan Hausa wanda yana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar watau, Sani Musa Danja yayi martani akan sakamakon zaben dak…
Ga dukkan alamu dai sakamakon zaben jihohin Borno da Yobe na ci gaba da daukar hankula sosai kuma be yiwa musamman 'yan kudu dadi ba, bayan zagin da suka gama yiwa 'yan Arewa a shafin Twitter akan sa…
Jami’in Zabe na INEC mai kula da Karamar Hukumar Bokkos, cikin Jihar Filato, Salihu Musa, ya bada hakuri dangane da abin kwatagwalcin da wani jami’in INEC ya yi, inda ya sha giya yay i mankas. Musa y…
A yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah,matar Sani Musa Danja ta samu wani sakon taya murna daga wani wanda a karshe ya ce maya'bakiyi s…
A yau zamu fara ne dayanda amarya zata gyara jikinta har zuwa ranar aurenta Wanda wannan ranace da akeso ta fito tsaf gwanin sha awa Wanda na fitar da wannan topic din ne saboda duba da yanda kowacce…
Masu karatu barkan mu da sake haduwa a wannan makon. Da fatan ana jin dadin abubuwan da muke kawo muku masu matukar amfani a zamantakewarmu na yau da kullum. Dangane da yawan wayan da nake samu a kwa…
Aure ya zama tamkar wasan yara a wajen Malam Bahaushe saboda rashin martaba shi da ba a yi. Sau tari za ka samu da an fara zaman soyayyar ta ke gushewa sabida ma’auarantan na kasa kiyaye wasu ginshik…
Aure ya zama tamkar wasan yara a wajen Malam Bahaushe saboda rashin martaba shi da ba a yi. Sau tari za ka samu da an fara zaman soyayyar ta ke gushewa sabida ma’auarantan na kasa kiyaye wasu ginshik…
Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta, wadannan hotunane yayinda take murna, hoton sama itac…