Idan dai za ku iya tunawa a shekarun baya ne gwamnan na Kaduna ya yi alkawarin saka yaron na shi a makarantar gwamnati don inganta harkar ilimi a jihar, sabanin yadda sauran 'yan siyasa da kuma manyan masu kudi kan kwashi 'ya'yansu zuwa wasu kasashe maimakon karfafa wadanda suke da su a jihohin su.

Daga Bangis Yakawada








©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top