Wakar Dai Yayita Ne Tare Da Wani Mawakin Sai Kuma Wata Mace (Zuwaira Ismail)
Inda Mace Take Baiti Kamar Haka..
So Makaho Ne Da Bai Gane Inda Zaije, Karka Nacewa Wanda Bai Sonka, Dauki Mai SonKa
Inda Shi Kuma Na Mijin (Nura M Inuwa) Ke Ce Mata.
Tunda Shi So Ba.ayi Dole, Daina Bina Sonki Bashi A Zuciyana.. Karki Dameni
Saukar Da Wakar Domin Jin Yadda Wakar Ta Kaya.
Download Audio Now
©HausaLoaded
Post a Comment