Bayan wannan malamin addinin yana karatu a Masallaci sai yana bayani akan Sabuwar duniya sai yace akwai na yaɗuwar yahudanci sai yayi misali da abinda jarumi adam a zango ya fitar na Sabon Sarki New audition.

Wanda yace ya nemi yan mata kasa da shekara Goma sha takwas 18yrs da za'a haskakasu a cikin sabon shirin.

Wanda yace irin wannan ya dauki damarar rusa tarbiyyar yara yan mata ne.
Daga baya shi kuma jarumi adam a zango yayi masa raddi to shine shima malamin ya wanke kansa.
Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top