Manyan Rikice-Rikice 5 Da suka faru a Kannywood a 2019
Manyan Rikice-Rikice 5 Da suka faru a Kannywood a 2019

Furodusoshi sun bayyana cewa ba a siyan fina-finai a wannan shekarar saboda nuna shi da ake kadai a sinima. Hakazalika anyi fadace-fadace tsakanin 'yan wasa wanda hakan ya jawo tashin-tashina kala-ka…

Read more »

Duk Wanda Na Yiwa Addu’a Sai Allah Ya Karɓa -Saratu Gidado
Duk Wanda Na Yiwa Addu’a Sai Allah Ya Karɓa -Saratu Gidado

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kanywood Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta bayyana cewa tana da wata baiwa ta musamman da Allah ya yi mata, wacce kuma mutane ba su san tana tare da wannan b…

Read more »

Kalli Hotunan Daurin Auren Dan shugaban majalisar dattawan Najeriya, Lawan Ahmad

Hotunan daurin auren dan shugaban majalisar dattawan Najeriya, Lawan Ahmad. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

DAGA CIKIN MATSALOLI MAFI GIRMA MATSALAR WARIN BAKI
DAGA CIKIN MATSALOLI MAFI GIRMA MATSALAR WARIN BAKI

  Abubuwan dake kawo matsalar warin baki wanda a likitance aka fi sani da Halitosis suna da yawa, wasu daga cikin su sun hada da 1.shan taba, shan giya, cin tafarnuwa albasa da sauransu. 2.Rashin tsa…

Read more »

Badakalar kudin makamai: Malaman Izala sun kai Ma Dasuki ziyarar Jaje har Gida
Badakalar kudin makamai: Malaman Izala sun kai Ma Dasuki ziyarar Jaje har Gida

Shuwagabannin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah ta kai ma mashawarcin tsohon shugaban kasa Jonathan a kar harkokin tsaro, Kanal Sambo Dasuki ziyarar jaje a karkashin jagorancin Sheikh Abdull…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Deezell Tare Jidda Budurwa Da Zai Aure

Wannan wasu zafaffan hotunan na mawakin arewa deezell tare da budurwarsa masu kama da pre wedding hotuna sai dai bazamu ce sune ba , domin bamu da tabbaci amma idan mun sake bincike zamu baku sakamak…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A Zango Na Birthday Dinta

Jaruma maryam ab yola Wanda tayi fice a fim din 'Nas' wanda bayan dawor ta harka bayan aurenta tayi fitacen fim mai suna 'hafeez'. Shine tayi murna zagayowar ranar haihuwarta tare da kawayenta. Mun D…

Read more »

Ba wai Rawa Da waka Ne ke Da muhimmanci a fim Ba - Zulaihat ZPreety
Ba wai Rawa Da waka Ne ke Da muhimmanci a fim Ba - Zulaihat ZPreety

- Zulaihat Ibraheem jaruma ce da aka fi sani da ZPreety bata dade da shigowa masana’antar Kannywood ba amma ta samu daukaka mai tarin yawa, - An haifeta ne a 1997 kuma ‘yar asalin jihar Kebbi ce daga…

Read more »

 Ke Kikace Idan Kina Kwanciya Da Namiji Sai Kin Tuna Dani - Hadiza Gabon
Ke Kikace Idan Kina Kwanciya Da Namiji Sai Kin Tuna Dani - Hadiza Gabon

Ke Kikace Idan Kina Kwanciya Da Namiji Sai Kin Tuna Dani Hadiza Gabon Ta Gayawa Aminal Amal Ga zahirin videon anan kasa.. …

Read more »

VIDEO + AUDIO :Hamisu Breaker -Sirrin Zuciya

Wannan wakar sirin zuciya itama dai duk bahaushe dan bahaushe ba sai an tsaya yi masa wani bayyani akan wannam kalma ba. Domin kuwa siri da zuciya ba sababbin kalmomi bane a gurin shi ,shi yau hamisu…

Read more »

Hanyoyin magance yamutsewar fata a lokacin sanyi
Hanyoyin magance yamutsewar fata a lokacin sanyi

Kasancewar an shigo lokacin sanyi a wasu bangarori hakan yana haifar da yamutsewar fata.  Yana da kyau idan aka yi alwala sai a sake shafa mai domin rage gautsin fata da yamutsewarta. Sakamakon haka …

Read more »

MUSIC : Garzali Miko - Ruwan Soyayya
MUSIC : Garzali Miko - Ruwan Soyayya

Ina muku barka ba zuwa wannan shafi mai Albarka Hausaloaded.com cewa a yau ma kamar kullum munzo muku da sabuwa wakar Garzali Miko. Wanda yayi fice wajen wakar 'So Na Amana'  Da Kuma 'Wani Abun sirri…

Read more »

MUSIC : Hamisu Breaker - Kauna Ta Mace
MUSIC : Hamisu Breaker - Kauna Ta Mace

Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren waƙoƙin hausa a yau munzo muku da sabuwa waka mai suna "Kauna Ta Mace". Indai mutum mai sauraren wakoki ne yasan cewa indai Wakar soyayya ce wannan fasihin mawa…

Read more »

Kalli Hotunan Rashida Lobbo Da Nuna Kirjinta Afili Ya Janyo Mata Allah Wadai

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wadannan hotunan nata da suka dau hankula, ta haskaka, tubarkallah. ©Kannypress…

Read more »

Audio : Bayan Sambo Ya Shakar Iskar 'Yanci Yayi wata Hira Mai Inda Yayiwa Buhari Raddi Mai Zafi

A jiya ne ministan shari'a ya fitar da sanarwa salamar Sambo dasuki da Sowore daga hukumar Dss wanda gwamnatin tarayya nace a bayar da su beli. Shine nan take bada bata lokaci ba, yan jarida sun ka z…

Read more »
 
Top