A jiya ne ministan shari'a ya fitar da sanarwa salamar Sambo dasuki da Sowore daga hukumar Dss wanda gwamnatin tarayya nace a bayar da su beli.

Shine nan take bada bata lokaci ba, yan jarida sun ka zanta da shi ,da irin yadda anka tsare shi shekara hudu wanda sai jiya ne anka bayyar da shi beli.
A nan ne yayi magana mai hikima da kuma raddi ga mai zafi...

Babu bukatar bata lokacinmu wajen yi muku surutu ga zantawar da shi sai ku saurara da kunnuwan basira.
Ku latsa kan wannan hoto.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top