Wannan wakar sirin zuciya itama dai duk bahaushe dan bahaushe ba sai an tsaya yi masa wani bayyani akan wannam kalma ba.

Domin kuwa siri da zuciya ba sababbin kalmomi bane a gurin shi ,shi yau hamisu Breaker mai 'Shimfidar Fuska' da Kasata' ya kara rera muku sabuwa wakar sa mai suna "Sirin zuciya" shikenan Zance ya kare
Download, enjoy and share.








©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top