Wannan dai martanin babban chinedu ne da ya biyo bayan takarda da ya gani cewa an kai shi kotu. Wanda a cikin takarda har an nuna cewa duk abinda ya fadi a faifan bidiyo nasa karya ne. Wanda a ciki y…
Wannan dai martanin babban chinedu ne da ya biyo bayan takarda da ya gani cewa an kai shi kotu. Wanda a cikin takarda har an nuna cewa duk abinda ya fadi a faifan bidiyo nasa karya ne. Wanda a ciki y…
Yan taa’ddan Boko Haram na kan kai hari yanzu a garin Korongilum dake karamar hukumar Chibok ta jihar Borno. The Cable ta ruwaito,mu kuma sun samu muku daga Legit.ng Wani mazaunin garin ya bayyanawa …
A yau ne babban chinedu ya fitar da wata budadiyyar wasika zuwa ga gwamna ganduje akan zargin Ismail na abba Afakallahu ya ci kudin marayu wato iyalan Margayi Ibro. Shine shikuma baiyi wata wata ba y…
Daya daga cikin fitattun mawakan Hausa, Binta Labaran wacce aka fi sani da 'Fati Nijar' ta ce ta kusa ta saki wani sabon albom mai dauke da sabbin wakokinta shida a ciki. Fati dai ta dade tana jan za…
Jarumin Finafinan Hausa kuma mawaki Yusuf Haruna, wanda aka fi sani da Baban Chinedu, ya zargi Shugaban Hukumar Tace Finafinai na Jihar Kano Isma'il Na'Abba Afakallahu da cin kudin Marayu. Baban Chin…
Wani yar tsama ta taso tsakanin jarumi adam a zango da hukumar tace fina fina shine wannan babban darakta ya fadi albarkacin bakinsa. Hausaloaded.com sun samu wannan ne shafin daraktan falalu dorayi …
Wannan wani al'amari ne da ya taso na cewa zasu kama jaruma adam a zango duk ya kuskura ya shigo kano wajen kallon MATI A ZAZZAU. Shine yau munka kawo muku hirar da ankayi da shi wanda ya tona asiri …
Wannan wakar abokin rayuwa dai sunyi ta ne akan irin yadda yake gayama abokinsa na harka rayuwarsa da irin abubuwan da diya mace tayi masa. Wanda yake nuna masa irin rashin adalci da kuma irin yadda …
Da Dumi Duminsa, Malaman Izalah Sun Fara Maida Martani Zuwaga Shekau Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
The maestro B.O.C Madaki came through once more with a massive love song tagged “CIWO”. This masterpiece was produced By Shambee Puzzle, Mixed And Mastered By C Man. Ciwo is Cover Of A Song Titled “3…
Ministan kudi, kasafi da tattali, Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya ta hannun BoI ta aminta da fitar da biliyan bakwai don tallafawa masana'antun nishadi. Ahmed ta sanar da hakan ne a taron shekar…
FITACCIYAR jaruma Maryam Isah Abubakar, wadda aka fi sani da Maryam Ceeter, ta yi aure a jiya Juma'a, 14 ga Fabrairu, 2020 ba tare da ta sanar da jama'a ba, ciki kuwa har da 'yan'uwan ta 'yan fim. Mu…
SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure. Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure. Fimmagazine ta wallafa. Fitacciyar ja…
Mashirin fim din Jalil ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin haska kayataccen fim dinsu mai suna Jalil a Jihar Atlanta da ke Arewacin Amurka. Inda mu kuma Hausaloaded mun samu daga jaridar Aminiya. J…
Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano Malam Isma'il Na Abba Afakallahu ya jaddada aniyar sa ta cewa muddin jarumin Finafinan Hausa Adam A. Zango ya shigo garin Kano sai Hukumar ta yi ram da s…