Dalilan Da Ya Sa Mata Da Dama Ba Sa Ganin Jini A Ranar Darensu Na Farko
Dalilan Da Ya Sa Mata Da Dama Ba Sa Ganin Jini A Ranar Darensu Na Farko

* Ilimi Don ‘Yan Maza Da ‘Yan Mata. Ba za ka iya kirga adadin aurarrakin da suka mutu ba sakamakon rashin fitar jini daga gaban amaryar da angonta ya aureta a matsayin budurwar da shi zai bareta a le…

Read more »

Zamu Kashe Sheikh Pantami, Kamar Yadda Muka Kashe Sheikh Ja’afar Adam Cewar Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau
Zamu Kashe Sheikh Pantami, Kamar Yadda Muka Kashe Sheikh Ja’afar Adam Cewar Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau

Shugaban kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi barazanar kashe babban malamin Ahlussunnah, kuma ministan sadarwa, Isa Ali Pantami da fitaccen mai fashin baki a kan kungiyar Boko Ha…

Read more »

Saduwa Da Mace Sau 21 A Wata Na Kare Namiji Daga Kamuwa Da Cutar Daji - Likita
Saduwa Da Mace Sau 21 A Wata Na Kare Namiji Daga Kamuwa Da Cutar Daji - Likita

Wata likita mai suna Dr Ebenezar ta yi kira ga maza da su rika saduwa da matansu akalla sau 21 a duk wata ko kuma sau biyar a kowani mako inda ta ce yin haka na kare maza daga kamuwa da cutar dajin d…

Read more »

Abubuwan Dake Haifar Da Raunin maza A wajen Saduwa Da Iyali
Abubuwan Dake Haifar Da Raunin maza A wajen Saduwa Da Iyali

1. Hawan Jini; Wannan jinya ce dake haifar da illoli ga lafiyar mutum daga ciki har da raunata da namiji. 2. Ciwon Siga; Hakanan shi ma wannan ciwo idan ba ai da gaske ba yana iya kashe mazakuta gaba…

Read more »

Bidiyo : Magana Ta Kare ! kalli Bidiyo Hadiza Gabon Ta Bayyana Saurayinta A Kannywood

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 14, shirin ya tattauna da Hadiza Aliyu Gabon, wa…

Read more »

Hanyoyi 5 Da za ku Bi Don kare 'ya'yanku Daga Hatsarin Intanet

Intanet a yanzu ta zama Hantsi leka gidan kowa, da wahala ka iya samun gidan da ba a amfani da intanet alal a kalla ko da mutum guda ne. Tana taka muhimmiyar rawa ta fuskar kasuwanci, binciken ilimi …

Read more »

Ta baci: kalli Bidiyon Mutanen Borno sun yiwa Buhari ihun 'Bamaso' 'Bamayi'

Karon farko a tarihi, an yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu a Arewacin Najeriya. Faifan bidiyo dake yawo a kafafen ra'ayi da sada zumunta ya nuna yadda mutanen jihar Borno suke yiwa shugaban kasan ihu…

Read more »

Annabi Isah( A.s) Ba Zai Dawo DuniyaB Ba – Alkur'ani Ya Tabbatar Da Haka – Dr. Ahmad Gumi

Wannan wani gutsiren karatu ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi game da dawowar Annabi Isa inda ya kafa hujjoji da ayoyin alkur’ani da yin fassara game da Hadisan Manzon Allah na cewar Annabi Isa AS ba …

Read more »

Illar Bayyana Sirri A Tsakanin Ma’aurata
Illar Bayyana Sirri A Tsakanin Ma’aurata

 - Wani masani na cewa, “aure ya fi dadewa idan ya zama ma’auratan na boye sirrukansu a tsakanin su.” Hakika, wannan haka yake. Sirrin ma’aurata wani abu ne da ya kamata ma’auratan su bar wa kansu a …

Read more »

Kema ki jira naki Wallahi ina da shi - Wani ya gayawa Rahama Sadau bayan data taya Maryam Booth Alhini

Bayan tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya Abokiyar aikinta, Maryam Booth Alhinin abinda ya sameta na watsa hoton bidiyonta tsirara da akayi inda Rahamar ta bayyana cewa, Duk wanda ya to…

Read more »

Kun san wanda ya kirkiri kalmar Kannywood? Da Dalilin Asassata
Kun san wanda ya kirkiri kalmar Kannywood? Da Dalilin Asassata

Wani dan jarida kuma mai sharhi kan harkokin fina-finan Kannywood, Ibrahim Sheme, ya ce kalmar ta Kannywood wadda aka samar da ita a 2002, ta samo asali ne daga Malam Sunusi Shehu Daneji, wani marubu…

Read more »

Sirrin'Ya Mace ! Yadda Za Ki Kawar Da Warin Farji A Gida
Sirrin'Ya Mace ! Yadda Za Ki Kawar Da Warin Farji A Gida

Warin farji abu ne da mata ke fama dashi a fadin duniya wanda suke iya saminsa sau daya ko biyu a rayuwarsu,abubuwan dake kawo irin wannan abu kala kala ne kamar su infection.cutukan saduwa,rashin ku…

Read more »

Bidiyon Tsiraici : Kungiyar yan Fim ta bayyana Matakin Da Za Ta Dauka A kan Maryam Booth
Bidiyon Tsiraici : Kungiyar yan Fim ta bayyana Matakin Da Za Ta Dauka A kan Maryam Booth

Biyon bayan bullar bidiyon tsiraicin fitacciyar jaruma Maryam Booth, shugaban kungiyar jaruman fina finan Kannywood, Alhassan Kwalle ya bayyana cewa kungiyarsu ba za ta sallame ta daga cigaba da hark…

Read more »

Duniya Ina Zaki Damu!! Duk da Halinda Da Maryam Booth Take Ciki Wani Babban Attajiri Yayi Ikirarin Bata Naira Miliyan Goma (10) A Matsayin Sadaki Idan Ta Amince Zata Aure Shi...

Lallai ita wannan al'amari kasuwa ta bude Allah yasa taji kiran wannan mutum amen. Ku Danna link dake Kasa domin ji ta bakinsa cikin Bidiyo. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Karanta Yadda Jaruman Kannywood Su Ka Taya Maryam Booth Alhini
Karanta Yadda Jaruman Kannywood Su Ka Taya Maryam Booth Alhini

DAGA IRO MAMMAN, Mujallar Fim DIMBIN fitattun jaruman masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood sun taya Maryam Booth baƙin cikin abin da ya faru gare ta na ɓullar wani guntun bidiyo inda aka gan ta …

Read more »
 
Top