🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕 by Aminu Ibrahim Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, be…
🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕 by Aminu Ibrahim Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, be…
Albishirinku yan uwana ma'abota kalon fina finai a yau jaruma rahama sadau ta fitar da tallae shaharren film din nan mai suna Mati a Zazzau a shafin ta na Youtube. Wannan film samu manya manyan jaru…
Tsohon jarumin kannywood wanda yanzu jarumi ne mai zaman kansa wanda ya nesanta kansa daga kannywood yace yanzu shi independent make ne. Shine bayayi sababbin hotunan tare da babbar mota shi da ya sa…
** *Kasancewar wayar android itace akafi amfani da ita ynxu kuma zakaga kusan kowacce akan rufeta da password ko pattern Wanda mai ita kadaine ya sansu shi kadai zai iya budeta. To misali idan wayark…
*1-Idan tayi fushi jawota jikinka ka rarrasheta,mata suna son rarrashi*.Hatta Manzon Allah SAW ya kasance yana rarrashin iyalinsa, kuma shi ne babban abin koyi ga kowa.* *2-Idan kaga tayi shiru tamba…
Yan mata aji tsoron Allah a rika kiyaye irin hotunan da za'a dora a shafukan yada zumunta na yanar gizo, ku sani cewa kunada addini da al'ada da basu yarda da irin wannan fitsarancinba, ku daina biye…
Jarumar fim sin hausa kenan, Fadila Muhammad a wannan hoton gashin kai kusan a waje ga kuma wani a bayanta, gaskiya wannan hoto be daceba a matsayinki na 'yar musulma ya kamata a ganki da kamunkai da…
A yayin da ake tsaka da tunanin baturiyar data taso daga Amurka ta biyo wani matashin Saurayinta har Najeriya sannan kuma wata itama da Rahotanni suka nuna ta biyo wani zuwa Katsina. Ga dukkan alamu …
Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance masoyi ga shahararren tsohon dan wasan nan na Kannywood kuma maw…
Mawaki Muhammad Melery Daga Shareef Studio, Shima Ya Saki Nashi Wakar Sabon Film Mai Zuwa. Mai Suna So Yakai so, Zuwa Yanzun Zamu Iya Cewa Wannan Ce Waka Ta Biyu Da Tazo Mana Daga Wannan Film Din Mai…
Tsohuwar jarumar fim din Hausa, Hadiza Muhammad Sani, wadda a ka fi sani da suna Hadiza Kabara, jaruma ce da aka dade da sanin ta a masana'antar fina-finai na Kannywood, sama da shekaru 17 da suka ga…
Kotun Koli a Najeriya ta tabbatar wa Aminu Waziri Tambuwal na PDP kujerarsa ta gwamna ranar Litinin bayan ta yi watsi da karar da Ahmed Aliyu na APC a jihar Sokoto ya shigar gabanta. Bbchausa.com na …
Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya. Babu abinda yafi burgeni a fim din kwana casa’in fiye da yadda nake fitowa a mats…
Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'. Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano. Shine ko yau sh…
Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan 'Labarina'. Wanda a ciki yake dauke da manya manyan jarumai:- 1. Nafisa Abdullahi 2. Hafsat Baraun…