Masha Allah : Rarara Ya Samu Karuwar Da Namiji
Masha Allah : Rarara Ya Samu Karuwar Da Namiji

Dauda kahutu rarara a jiya lahadi ya samu karuwar da namiji. Allah ya albarkaci Dauda Kahutu Rarara da samun Qaruwar da namiji. 19-01-2020 Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Yadda zaku yi maganin amosanin kai.
Yadda zaku yi maganin amosanin kai.

Amosani ciwo ne da ke sanya fatar kai bushewa tare da kaikayi. Har yanzu masu binciken kimiyya da likitoci basu gano takamamen abinda ke janyo amosani ba amma akwai wasu abubuwa da ke sanya amosanin …

Read more »

MUSIC : Rarara - Basa Da Ganewa (Yan Kwankwasiyya)
MUSIC : Rarara - Basa Da Ganewa (Yan Kwankwasiyya)

Wannan wata sabuwa waka ce ta dauda kahuta rarara mai suna 'Basa Da Ganewa' Ina mai baiwa yan kwankwasiyya hakuri da rubuta kwankwadiyya shine ya furta hakan wannan kuma mu hakin mune mu rubuta abind…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

MUSIC :Nazir Sarkin waka - Alo Soyayya (Mati A Zazzau)
MUSIC :Nazir Sarkin waka - Alo Soyayya (Mati A Zazzau)

Wannan wani irin kayattacen shiri ne da Kamfanin rahama sadau movies na dauki nauyi wanda fim din anyi shine a cikin Rayuwa karkara wato kauye. Wanda ya hada chakwakiyyya sosai da kuma manya manyan j…

Read more »

Ya Yi Alkawarin Kyautar Da Rumfar Shayinsa Idan Abba Gida-gida Ya Yi Nasara A Kotun Koli
Ya Yi Alkawarin Kyautar Da Rumfar Shayinsa Idan Abba Gida-gida Ya Yi Nasara A Kotun Koli

Wani mai shayi ya yi alkawarin zai bada rumfar shayin sa kyauta a garin Jalingo matukar Abba Gida-gida ya yi nasara a kotu. Haka shi kuma abokin musun nasa ya yi masa alkawarin zai ba shi kyautar way…

Read more »

Ali Nuhu na neman wannan yaron
Ali Nuhu na neman wannan yaron

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu, Sarki ya saka hoton wani matashi masoyinshi a shafinshi na sada zumunta inda ya nemi ko akwai wanda yasan yaron. Yaron yana rike da kwali me dauke da sunan FKD da …

Read more »

Hotunan Adam A. Zango tare da wasu dalibai masoyanshi da suka dauki hankula

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da wasu daliban jami'ar Abuja da suka yi hotuna tare, hotunan sun kayatar. …

Read more »

Wawure Dukiyar Ƙasa: EFCC Za Ta Binciki El Rufai
Wawure Dukiyar Ƙasa: EFCC Za Ta Binciki El Rufai

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ce Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ba zai hana hukumar yaki da rashawa ta EFCC daga bincikarsa ba. Mai Shari’a Binta Nyako ta sanar da hakan ne yayin yanke …

Read more »

Sharhin Fim din
Sharhin Fim din "Karamin Sani." Abunda baka da ilminsa to ka jahilce shi - Hamiau Yantama

Madallah da wannan sharshi, daga Chairman Hamisu @iyantama Ina godiya sosai. Allah ya bar zumunci. Wannan Shiri Almara ne. Fim din yayi nuni da tsantsar Imani da yarda da Allah akan komai. Tunda har …

Read more »

Aure Nayi A Thailand Shiyasa Anka Daina Ganina A Harka Fim - Jaruma Rashida Lobbo

FIM: An samu shekara ɗaya kenan ba a ganin ki a industiri ko ma a Nijeriya baki ɗaya. Sai aka riƙa ganin hotunan ki daga Bangkok, babban birnin ƙasar Thailand. Wasu sun ce aure ki ka yi a can. Ya gas…

Read more »

Amfanin auren wuri guda 10
Amfanin auren wuri guda 10

 by Naziru Dalha :  Ana yawan cewa aure ba na yara bane. Tabbas ba na yara bane amma na mutane ne masu alkibla wadanda suke kaunar juna kuma suke da burin kasancewa tare har abada.  Auren wuri na da …

Read more »

Shin Kasan Dalilin Dayasa Ali Nuhu Yacire Yarsa Fatima Daga Harkar Film ?

Shin Kasan Dalilin Dayasa Ali Nuhu Yacire Yarsa Fatima Daga Harkar Film ? Shin meyasa Ali Nuhu ya cire yarsa Fatima daga harkar film, tambayar da yan jarida sukaiwa Ali nuhu kenan saboda an dade baa …

Read more »

Shin Kasan Dalilin Dayasa Ali Nuhu Yacire Yarsa Fatima Daga Harkar Film ?

Shin Kasan Dalilin Dayasa Ali Nuhu Yacire Yarsa Fatima Daga Harkar Film ? Shin meyasa Ali Nuhu ya cire yarsa Fatima daga harkar film, tambayar da yan jarida sukaiwa Ali nuhu kenan saboda an dade baa …

Read more »

MUSIC :Aliyu Nata - Aure Martaba
MUSIC :Aliyu Nata - Aure Martaba

Wannnan wata sabuwa waka ce wanda aliyu nata yayi wanda ta dauki hankalin mutane sosai a shafukan sada zumunta. Wanda zaka ga manya manyan jaruman kannywood na rera wannan waka suna shaukinta sosai. …

Read more »
 
Top