Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta
Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta

Wannan dai abun ya faru ne bayan tayi posting a shafinta na instagram da cewa Allah yayiwa mahaifinta rasuwa shine wasu masu yi mata ta'aziyya suna cewa babu kyau tayi hoto da gawa. Nan take tayi rub…

Read more »

Ban Taba karbar albashina Ba, Haka Ma fansho – Bafarawa
Ban Taba karbar albashina Ba, Haka Ma fansho – Bafarawa

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa bai taba karbar fansho a matsayinsa na tsohon gwamna ba. Ya bayyana haka ne a tattaunawa da BBC ta yi da shi a cikin shirin Ra'ay…

Read more »

Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un: Allah Yayiwa Mahaifin Jaruma Hafsat Idris Barauniya Rasuwa
Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un: Allah Yayiwa Mahaifin Jaruma Hafsat Idris Barauniya Rasuwa

Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un,a yau da safen nan muna samu labarin rasuwar mahaifin jaruma hafsat idris barauniya wato Allah yayiwa mallam idris rasuwa a yau kamar yadda jarumar tayi posting a s…

Read more »

Masha Allah : Hadiza Gabon Tayiwa Wasu Matasa Goma Ta Arziki
Masha Allah : Hadiza Gabon Tayiwa Wasu Matasa Goma Ta Arziki

Jarumar Fim, Hadiza Gabon Ta Tallafawa Wasu Matasa Masu Tallar Kosai Da Jari Jarumar finafinan Hausa, Hadiza Aliyu Gabon ta tallafawa wasu matasa masu sana'ar tuya kosai mazauna Tudun Maliki dake bir…

Read more »

Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole
Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole

Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole: Auren dole akasar Hausa, aure ne da akeyiwa yarinya(budurwa) ba tare da tana so ba, wato atursasa mata auren wani wanda ba shi ne zabinta ba, kuma a mafi yawanc…

Read more »

Ni Ba'a burgeni - Inji Aina'u Ade Laila
Ni Ba'a burgeni - Inji Aina'u Ade Laila

image ©HTDL A hirar da ta yi da BBC a shirin daga bakin mai ita, Jarumar fina-Finan Hausa Aina'u Ade wadda aka fi sani da Laila ta amsa wasu tambayoyi ciki hadda waye saurayinta a Kannwood inda tace …

Read more »

Tauraruwar fina-finan Najeriya ta sha alwashin wulakanta Qur'ani

Wata fitsararriyar tauraruwar fina-finan Kudu me suna Etinosa da a kwanakinnan ta wulakanta littafin Baibul ta hanyar yin amfani dashi a matsayin abin kakkabe tokar taba ta sha alwashin wulakanta Qur…

Read more »

Kalli zafafan hotunan Maryam Yahaya tana wanka a Kudiddifin ninqaya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan zaafafan hotunan nata data ke wanka a wani kudiffin Ninqaya, hotunan sun dauki hankula. images ©HTDL…

Read more »

Bidiyo : kalli Bidiyo Bani Aka Baiwa Muƙamin Kwamishinan Kudi Da Tsare tsare ba - Jarumi Nura Hussaini

A kwanan baya labarai da dama a soshiyal midiya sunyi ta yawo cewa an nura Hussaini ne anka baiwa mukamin Kwamishinan Kudi da tsare tsare. To shine jarumin yafi yayi magana da bakinsa cewa ba shi ban…

Read more »

Ni Budurwa ce Amma WallahiNi Da Namiji ce Bazan Auri Budurwa Ba ,Bazawara Zan Aura - Zainab Ali
Ni Budurwa ce Amma WallahiNi Da Namiji ce Bazan Auri Budurwa Ba ,Bazawara Zan Aura - Zainab Ali

JARIDAR DIMOKURADIYYA:Wallahi Allah ni Budurwa ce amma tsakani da Allah ni da Namiji ce da bazan Auri Budurwa ba Bazawara zan Aura. Wata Budurwa Yar kimanin Shekaru Goma sha Tara 19 mai suna Zainab A…

Read more »

VIDEO : Nazir M Ahmad (Sarkin waka) - Anatayi Muna Taji (Video HD)

Wakar Anatayi muna taji ba sabuwar waka bace ga masu ziyarar wannan shafi domin mun kawo audion wannan waka. A yau shine munka zo muku da Video wannan wakar wanda take dauke da manya manyan jaruman m…

Read more »

Zan Bi Diddigin Kisan Matashi Mus’ab Har Sai Gaskiya Ta Yi Halinta, Cewar Sheikh Pantami

Daga Bala Aminu Ministan harkokin sadarwa na ƙasa Sheikh Dakta Isa Ali Pantami ya bayyana cewa zai bi bahasin yadda wani ɗan sanda ya hallaka matashin mai suna Mus’ab Sammani a birnin Kano sakamakon …

Read more »

VIDEO + AUDIO :Garzali Miko - Zan Sha Madara

Assalamu alaikum warahamatullah Albishirinku yan uwana ma'abota sauraren wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa wakar Garzali Miko mai suna "Yakamata kigane inasonki". Wannan wakar itama dai daga au…

Read more »

Rashin kirkirar sabbin masarautu a Kano shi Ya fi alkhairi - Sheikh Daurawa
Rashin kirkirar sabbin masarautu a Kano shi Ya fi alkhairi - Sheikh Daurawa

Fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Aminu Daurawa ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gudanar da kuri'ar jin ra'ayin mutanen jihar - Daurawa ya ce, a tunaninsu barin kirkirar sabbin m…

Read more »

Babu Maganar Aure Tsakanina Da Kamaye - Jaruma Adama Ta Dadin kowa
Babu Maganar Aure Tsakanina Da Kamaye - Jaruma Adama Ta Dadin kowa

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuraɗiyya Ke Ɗaukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Ga duk wanda ya ke kallon shirin Dadin Kowa na Arewa 24 ya san Adama wato Hajiya Za…

Read more »
 
Top