AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA Hukumar Tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Kama Mawaki Nazir M. Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar …
AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA Hukumar Tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Kama Mawaki Nazir M. Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar …
Daga Aliyu Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta kama mawaki Nazir M. Ahamd bisa zargin sa da sakin wata wakar da hukumar ba ta tantance ba. Maj…
Likitocin jami’ar Ohio dake kasar Amurka sun bayyana cewa aske gashin gaba bashi da alaka da kamuwa da cututtukan sanyi da ke ta yawan yadawa. Likitocin sun gano haka ne bayan gudanar da bincike a ji…
Copy https://ift.tt/2Z3pfZw Tonga Abdul Ana kiransu Home Girls. Sune 'yan mata kanana da ko auren fari basu yi ba. Suna zaune ne a gaban iyayensu ko kuma wasu 'yan uwansu. Amma ta'asar da suke tafka…
Copy sirrin rike miji Abubuwa guda (10) wadanda za su taimaka wajen zama da mace lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure a cikin gidanka ba har sai ka kiyaye …
A cikin masana'antar kannywood wani rikici ya ɓarke tsakanin babban furudusa Abubakar bashir mai shadda da jarumi Ali dawayya wanda mutane sunka fi sani da Aje kafteriya. Wannan lamari a afuku ne sh…
Allah sarki malam Sheikh Albani ka mutu amma kamar baka mutu ba Allah ya jikansa da rahama amen. Ka duba irin yadda yayi magana akan jahar rivers tun 2012 amma kamar yau ne yayi magana. Shafin Hausal…
Duk A Cikin Shirin Fina-Finai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya, Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Babbar matsalar da muke fuskanta ita ce ana son mu Kuma ana zagin mu , don haka mata 'yan fim…
Wannan wasu sababbin wakokin Matashin mawaki wato Garzali Miko wanda sunyi matukar burgewa amma wannan wakokin audio ne , sai nan gaba jarumin Zaiyi aiki na video ne. Wanda shine a kullum Hausaloaded…
zamu sanarda yanuwa dake fama da wannan matsalar magani fisabilillah batare da an kashe kudi dayawaba duk wanda yabi wannan hanyar insha Allah zai samu biyan bukata Nafarko zaa samu man …
A yau ma munzo muku da wakar ahmad shanawa babban chakwai wanda yazo muku da Sabuwar wakar sa mai suna "Kamar Da wasa" wannan dai wakar soyayya ce. Uwa uba kuma wakar slow music wanda wakar Gaskiya t…
Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Fatima Muhammad Isah Yola wadda aka fi sani da Teemah Makamashi, ta bayyana muradin ta na samun miji Wanda hakan zai ba ta dama ita ma ta je ta huta ba…
1. Lokacin da mutane sama da Miliyan Hamsin (50,000,000) ke gaza cin abinci sau biyu a wuni... 2. Lokacin da yara sama da Miliyan Uku (3,000,000) ba sa iya zuwa makaranta saboda talauci... 3. Lokacin…