Kalli Zafaffan Hotunan Diyar Sarkin Musulmi Fatima Sa'ad Abubakar Da Angonta (pre _wedding)

Alhamdulillahi a yau mun kawo muku hotunan diyar sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar na ukku wanda bamu kawo muku a bayya ba. Shafin Hausaloaded yana baku hakuri na rashin kawo muku wannna hotuna cikin lok…

Read more »

Kiwon Lafiya : Illolin Ruwan Sanyi Guda Takwas (8) Ga Jikinsa
Kiwon Lafiya : Illolin Ruwan Sanyi Guda Takwas (8) Ga Jikinsa

1. TSAIDA BUGUN ZUCIYA:- bugun zuciya shike gyara dumin jiki da daidaita numfashi to ruwan sanyi yana sa bugun zuciya ya rika raguwa har takai ga tsayawa. Ko kunsan yawancin yan film na kasar indiya …

Read more »

VIDEO : Wasu Abubuwan Da Nigeria Tafi kowace Duniya - Minista Dr Ali isah Pantami

Masha Allah Muna kars godewa Allah (S.W.T) Da ya baiwa kasarmu Nijeriya wannan daraja Allah ya gafartamuna. Mun kawo muku wannan bidiyo da Minista Sheikh ali isa Pantami ke bayyansu  baiwa da daraja …

Read more »

Hadiza Gabon tayi Mallam Abba Potiskum goma ta arziki bisa ibtila’in ambaliya

Jaruma a masana’antar Kannywood, Hadiza Gabon, ta aike da sakon gudunmawa ga mutumin nan da hotunansa suke ta yawo a kafafen sadarwa na zamani, Malam Abba Potiskum, bisa lalurar ambaliyar ruwa da ta …

Read more »

Yadda Musulmai Suka Koma Sallah A Waje Bayan Gwamna Wike Ya Rushe Musu Masallaci A Garin Fatakwat (Hotuna)

Daga Ibrahim M Abdullah Masallanin da Wike ya rusa kenan sannan Shugabannin al'ummar musulmai a Port Harcourt, ta jihar Rivers sun yi Allah wadai da rusa babban Masallachin Juma'an dake Trans-Amadi. …

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rashida Lobbo A Kasar Thailand

Jaruma Rashida Lobbo tana waje, wajen Shakatawa wanda wannan hotunan sun yi kyau sosai shine a koda yaushe shafin Hausaloaded ya kawo muku. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Masha Allah : Wasu Matasa Sun Taimawaka Tsohon Da Ruwa Na Canje Gidansa (Hotuna)

An samu wasu matasa masu yi dan Allah sun tallafawa tsohon da ruwa ya cinye gidansa a garin Potistum na jihar Yobe... Akwai dubban mutane wanda bala'in talauci ya suka rasa yadda zasu yi a kasar nan,…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon Yar kwalisa

Jaruma hadiza hadiza aliyu gabon tana daga cikin manya manyan jarumai a masana'antar kannywood dake arewacin Nigeriya. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Daga Karshe: Jaruma Sadiya Kabala Ta Yi Magana kan soyayyar Da Ake zargin Ta kullu A tsakaninta Da Gwamnan Kano Ganduje
Daga Karshe: Jaruma Sadiya Kabala Ta Yi Magana kan soyayyar Da Ake zargin Ta kullu A tsakaninta Da Gwamnan Kano Ganduje

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood 'yar asalin jihar Kaduna wadda Allah Khaliku ya zuba wa kyawun sura, Sadiya Kabala, tauraruwarta ta fara haskawa biyo bayan bayyanarta a matsayin agola a fim dinna…

Read more »

Abubuwa 7 da za a kiyaye don gujewa kamuwa da Mura da Tari
Abubuwa 7 da za a kiyaye don gujewa kamuwa da Mura da Tari

A mafi yawan lokuta mutane kan yi fama da cutar tari da mura da hakan kan iya zafi ya zama har sai ya kwantar da mutum. Bisa ga bayyanan da Wani likita dake asibitin jami’ar Rush a Chicago, kasar Amu…

Read more »

Abin Boye Dai Yana Kara Fitowa Fili : Sheikh Abduljabir Wajen Taron Yan Shi'ah A Kasar Iraq (Hotuna)

Rubutawa: Anas Assalafiy Fagge. Tin wasu shekaru a baya da Mln Abdul-Jabbar shehi Nasiru Kabara ya dauko tallan shi'anci a cikin rigar Qadiriyya muke ta kokarin haskawa al'ummar Annabi Alaihis-salam,…

Read more »
 
Top