Yadda za ki kula da ainihin kyanki
Yadda za ki kula da ainihin kyanki

Kowane mutum yana da ainihin kyawun da Allah Ya halicce shi da shi wanda kuma ya bambanta da na wani. Yana da kyau mutum ya ci gaba da kula da kyansa don ganin wannan kyan ya zauna sosai tare da shi.…

Read more »

Abun Sha'awa A kannywood: Kalli Hotunan (pre-wedding) Na Garzali Miko Da Hadiza Saima muh'd

A yau shafin Hausaloaded yazo muku da wasu sababbin hotunan saurayi garzali miko da kuma Tsohuwa cikin matan kannywood wato Hadiza Muhammad a matsayin matarsa Sai wannan zance gaskiya fim ne mai suna…

Read more »

Nicki Minaj: Zuwan mawakiya Saudiyya ya jawo rudani (karanta)
Nicki Minaj: Zuwan mawakiya Saudiyya ya jawo rudani (karanta)

An sanar da sunan Nicki Minaj a matsayin wadda za ta gabatar da wasa a dandalin wani taron raye-raye na shekara-shekara a Saudiyya, abin da ya jawo hayaniya a ciki da wajen kasar game da yadda abin z…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi Yar kwalisa Dana Burge Mutane

A yau dai jaruma nafisa Abdullahi sai aman Zafaffan Hotuna take masu kyau sosai a shafin ta na instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

Tasirin Da Fa'idojin Auren Bazawara Ko Wacce Ta Girmeka A Shekaru
Tasirin Da Fa'idojin Auren Bazawara Ko Wacce Ta Girmeka A Shekaru

Daga Anty Hauwa Kaduna Yana daga wasu fa'idoji da namiji zai samu in ya auri matar data girmeshi ko bazawara kamar haka. ☛ nafarko zai sami ladan sunna biyu wato sunnar aure data kuma koyi da annabin…

Read more »

Ko kun san hadarin da 'Yan madigo ka iya fuskanta a rayuwa?
Ko kun san hadarin da 'Yan madigo ka iya fuskanta a rayuwa?

Hukumar Lafiya ta Ingila NHS ta ce "mummunan camfin" nan da ake yadawa cewar 'yan madigo ba za su iya kamuwa da sankarar mahaifa ba, na nufin dubban mata ba sa yin gwaji. Ana iya yada kwayar HPV a ya…

Read more »

Yarima Bakura: Dalilin da ya sa na daina zuwa yin jaje Zamfara
Yarima Bakura: Dalilin da ya sa na daina zuwa yin jaje Zamfara

Tsohon gwamnan jihar Zamfara a Najeriya ya yi bayani kan abin da ya sa bai damu da zuwa jajantawa mutanen da kashe-kashen da ake yi a jihar ya shafa ba. Sanata Ahmed Sani Yariman Bakura, wanda shi ne…

Read more »

Tafa Ta Ƙare : Saudiyya ta gayyaci Nikci Minaj ta bude musu taron waka da Bismillah
Tafa Ta Ƙare : Saudiyya ta gayyaci Nikci Minaj ta bude musu taron waka da Bismillah

Kasar Saudiyya ta gayyaci shahararriyar mawakiyar kasar Amurka Nikci Minaj, domin ta yi musu waka  - Kasar ta gayyace ta ne domin gabatar da wakar a wani biki da zata gabatar ranar 18 ga watan Yuli -…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Macen Da In Mijinta Ya Sadu Da Ita Maniyyin Sa Ya Gangaro Baya ZamaA Cikin Farjinta
Macen Da In Mijinta Ya Sadu Da Ita Maniyyin Sa Ya Gangaro Baya ZamaA Cikin Farjinta

Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu musamman jinnul Ashiq…

Read more »

NAMIJI MAI NEMAN MATA: Abubuwan Da Ke Sa Namiji Fadawa NemanMata
NAMIJI MAI NEMAN MATA: Abubuwan Da Ke Sa Namiji Fadawa NemanMata

1. Wasu mazan suna fadawa neman mata ne saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce bata iya zaman aure ba, wacce bata iya kissa da tarairaya ba. Wacce bata san me rayuwar aure ya kunsa ba. Ita …

Read more »

Maganin Ciwon (Koda) ,Da Yadda Ake Wanke Kodar ,Wato Kidney Stones

KUYI SHARE DAN ALLAH  SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA, Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke, 1- Qaro, 2- Yayan Gwanda, …

Read more »

Babu sauki ko kadan mulki a kasar nan – Shugaba Buhari
Babu sauki ko kadan mulki a kasar nan – Shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammad Buhari yace akwai wahala sosai wajen gabatar da nasarorin gwamnatinsa ga yan Najeriya, inda ya daura laifin akan manyan yan Najeriya da ke sanya ra’ayin kansu a ciki. Shugaban …

Read more »

NAMIJI MAI NEMAN MATA:
NAMIJI MAI NEMAN MATA:

ABUBUWAN DA KE SA NAMIJI FADAWA NEMAN MATA: 1. Wasu mazan suna fadawa neman mata ne saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce bata iya zaman aure ba, wacce bata iya kissa da tarairaya ba. Wacc…

Read more »

Karin Bayani Akan Auren Da Aka Yi A Facebook - Dr Muhammad Rabiu R/Lemo
Karin Bayani Akan Auren Da Aka Yi A Facebook - Dr Muhammad Rabiu R/Lemo

Wasu suna cewa ai ta wakilta wani ya zamar mata waliyyi!. To ba hakkinta ba ne ta ayyana waliyinta, matukar wadanda shari'a ta ayyana suna nan, kuma ba sabanin addini aka samu ba tsakaninta da su, mu…

Read more »
 
Top