Masha Allah a madadin ceo Hausaloaded blog Abubakar Rabiu da mabiya ziyarar wannan shafi na taya shahararren mawakin nan nura m inuwa wannan cigaba daga sana'arsa. Daya daga cikin yaran nura m Inuwa …
Masha Allah a madadin ceo Hausaloaded blog Abubakar Rabiu da mabiya ziyarar wannan shafi na taya shahararren mawakin nan nura m inuwa wannan cigaba daga sana'arsa. Daya daga cikin yaran nura m Inuwa …
Kwanakin baya na yi ta samun korafi daga bakin mata suna kawo kokensu akan miskilan maza. Da yawa na takaicin halayyar irin wadannan mazaje saboda dabi'arsu ta nuna halin ko in kula. Duk da ansan cew…
Masha Allah a madadin wammam shafi da maziyattansa na taya jarumi adam a zango wanda Ni'ima da ya samu Allah ya sanya alkhairi. ©HausaLoaded …
Mata mu kan fada cikin yanayi na yaudara cikin sauri ba tare da mun farga ba. Musamman idan namiji ya zo da batun auren ki zan yi, mu kan mika duk wata ragamar rayuwar mu a gare shi, muna masu amanna…
Hausawa na kiranta KUBEWA, Turawa na cewa LADY’S FINGER Amerikawa na ce GUMBO mutanen Spain na ce mata GUIBEIRO yayinda a India ake ce mata BENDAKAI. Amma dai duk an yi imanin cewar KUBEWA ta samo…
Wannan wasu sababbin hotunan ne da ke yawo a duniyar sada zumunta wanda shine shafin Hausaloaded blog na kawu muku domin kuma ,ku ganiwa idon ku kuma ku tabka muhawara. ©HausaLoaded …
- Wasu ma'aurata da suka kai kara kotu, sun nemi kotu ta raba auren dake tsakaninsu saboda cin amanar juna da suke - Matar ta bayyanawa kotun cewa ta sha kama mijin nata yana lalata da mata akan gado…
Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu👹👺 musamman jinnul A…
*Ayaba* 1. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar zuciya. 2. Yana kara karfin kashi. 3. Ayaba na kare mutum daga kamuwa da cutar hawan jini sannan kuma yana samar da sauki wa mutanen dake fama da cutar…
Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda rashin sanin wasu taku na ma yaudarar maza. Ga wasu daga cikin alamun da zaki yi…
Labari mafi muni, mafi tayar da hankali da girgiza zuciya, wanda Wallahi ko a mafarki banyi tsammanin hakan zai faru ba daga gurin Musulmi ko Musulma Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya Ha…
Wannan wasu kyawawan hotunan nafisa wqnda sunka haskaka a shafin instagram. ©HausaLoaded …
Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda rashin sanin wasu taku na ma yaudarar maza. Ga wasu daga cikin alamun da zaki y…
By HAMZA DAWAKI - Wayewa, a takaice, ita ce wani yanayi da yakan sauya dabi’ar mutum ta hanyar kara samun haske a lammuran rayuwarsa. Shi ya sa idan ka ji ana cewa “Ai wayayyen mutum ne.” To ana…