Ta tabbata gobe Talata take Sallah yayin da sabon jaririn watan Shawwal ya bayyana a kasar Saudiya. Hakika gobe ne 1 ga watan Shawwal na sh...
Ta tabbata gobe Talata take Sallah yayin da sabon jaririn watan Shawwal ya bayyana a kasar Saudiya. Hakika gobe ne 1 ga watan Shawwal na sh...
Tsohon Shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo yace uwargidar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha, tayi namijin kokari da ta bayyana gazawa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni ya amince da kafa yan sandan jiha da na karamar hukuma. Ya kuma amince d...
Ali Nuhu Ya Raba Kafa Ali Nuhu ya bude kantin saida tufafin 'yan gayu a Kano shekaranjiya. Kantin, mai suna Don Ali Collection, an ...
Sabuwar Wakar Abdul Smart mai suna ” Husnah ” wannan wakar domin nishadantar da duk wata mace mai suna husnah dama masu masoyiya husnah. ...
Saboda haka kada a zaci za suyi halin mazan da! Mu matan, MATAN DA NE? A,a! To meyasa muke son mu zama matan yanzu masu son namiji ...
Wannan dai shine bidiyon da fati Muh'd ta kaimasa bidiyon suna zaune a falo amma sai tagumi yayi yana juye juye wanda alama ta nuna k...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai kira taron Shugabannin Yankin Tafkin Chadi domin yin wani taro kan matsalar tsaro. Buhari ...
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musam...
Shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma'il Menk yayi magana akan tauraron dan kwallon Liverpool Mohamed Sala...
Barkanmu da warhaka tare da fatan ana lafiya. Yaya shirin Sallah? Allah Ya nuna mana amin. Sallah dai kamar kowace shekara an fi sanin ma...
Barkanmu da Sallah tare da fatan ana cikin koshin lafiya? Allah Ya karbi ibadunmu na alheri Ya kuma maimaita mana wannan rana. Ina so na...
Wannan wani bidiyo ne da shafimun ya samu daga Youtube channel mai suna arewafresh tv. Jaruma teema makamashi dai sananace a harka shir...
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi yayi kira ga gwamnatin tarayya da ta saki tsohon mai ba kasa shawara a ha...
Salisu Mu'azu Jos darakta ne na masana'antar fina-finan Hausa na Kannywood, sannan kuma shine mataimakin shugaban masana'antar ...