CIWON HANTA [HEPATITIS]
CIWON HANTA [HEPATITIS]

💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎 Na kara nazarine kan sauya tunanin mu zuwa kan Wannan ciwo da ake ganin kamar bashi da illa. Shide Ciwon Hanta:- Wasu kwayoyin cutar birus ne ke shiga cikin hanta t…

Read more »

Zakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci
Zakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci

Idan Azumi ya kai dab da karshe, akwai Zakkar abinci da ake bayarwa don dada samun lada a wurin Allah da kuma kankare zunubban da suka yi saura na miyagun maganganu da makamantansu, shi ya sa ma ake …

Read more »

HAIHUWAR YARA MASU NAKASA [CONGENITAL ANOMALIES]
HAIHUWAR YARA MASU NAKASA [CONGENITAL ANOMALIES]

🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄 Akwai tarin abubuwa da rashin sani ko sakaci kan kai ga aikatasu kan shafi rayuwar abunda ke cikin masu juna biyu wato (pregnant mothers) batare da ansani ba inda k…

Read more »

KUSKURE DA YAN MATA KEYI CIKIN WANNAN ZAMANI
KUSKURE DA YAN MATA KEYI CIKIN WANNAN ZAMANI

IDAN HAKA TA FARU DASU HAR KUKA SUKEYI "Ni Karatu Zanyi Ba Aure Ne a Gabana Ba! yayin da kaje neman auren mace yar shekara 18+ mafi yawa daga cikinsu haka zasu fada maka idan kuma yarinya ta nuna tan…

Read more »

Download Kwana Casa'in | Kashi Na Takwas (7) | AREWA24
Download Kwana Casa'in | Kashi Na Takwas (7) | AREWA24

Kwana Casa'in | Kashi Na Takwas (7) | AREWA24 shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Download Kwana Casa'in | Kashi Na Takwas (8) | AREWA24
Download Kwana Casa'in | Kashi Na Takwas (8) | AREWA24

Kwana Casa'in | Kashi Na Takwas (8) | AREWA24 shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

An kama kanin sakataren Gwamnatin Zamfara Buhunan kudi

Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta kama wani mutumi mai suna Murtala Mohammed dauke da buhunan kudi guda hudu makare da naira dubu daya daya har naira miliyan …

Read more »

Kalli Hotunan Fati Muhammad Tare Da Senator Dino Melaye

Wannan wasu sababbin hotunan fatima muhMuham da dino melaye wanda ya bayarda kyauta ga jarumar akan irin korarinta sosai. ©HausaLoaded …

Read more »

Download ACCIDENTAL SPY Teaser Ft Rahma Sadau, Ramsey Nouah   Video
Download ACCIDENTAL SPY Teaser Ft Rahma Sadau, Ramsey Nouah Video

ACCIDENTAL SPY Teaser Ft Rahma Sadau, Ramsey Nouah shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Muhimman Batutuwa guda 10 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya furta a jiya
Muhimman Batutuwa guda 10 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya furta a jiya

1. Na samu nasara a yaki da Boko Haram. Kafin na hau mulki, sune keda iko da kananan hukumomi 17 a jihar Borno. 2.Tun kafin a gudanar da zabe na san nine zan yi nasara 3. Zan tabbatar da cewar rundun…

Read more »

Shayar da jarirai nonon uwa zai taimaka wajen rage mace-macen su da ake fama dashi – Kwararru
Shayar da jarirai nonon uwa zai taimaka wajen rage mace-macen su da ake fama dashi – Kwararru

Jami’ar kungiya mai zaman kanta ‘Alive & Thrive’ Toyin Adewole-Gabriel ta yi kira ga mata kan shayar da jariran su nono yadda ya kamata domin haka na rage kashi 13 bisa 100 na mace-macen yara da ake …

Read more »

MUSIC : Ali Jita - Dan Almajiri (official Audio)
MUSIC : Ali Jita - Dan Almajiri (official Audio)

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin nan ali jita ya fitar mai taken "Dan Almajiri" wanda wannan wakar abin tausaice sosai. Bari dai na barku a hakan har sai kun saurareta zaku fahimc…

Read more »

Video: Tofah! young ustaz ya chachchaki jaruman kannywood masu zuwa saudiya su bige da daukar hotuna
Video: Tofah! young ustaz ya chachchaki jaruman kannywood masu zuwa saudiya su bige da daukar hotuna

Tofah! young ustaz ya chachchaki jaruman kannywood masu zuwa saudiya su bige da daukar hotuna shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video No…

Read more »

Sharhin Fim Din 'Girman Kwabo'
Sharhin Fim Din 'Girman Kwabo'

Suna: Girman Kwabo Tsara Labari: Malam Zaks Kamfani: Sun Shine Mobies Shiryawa: Tasi’u Yusuf Ayagi Umarni: Hamisu Yusuf Ayagi Jarumai: Bashir Nayaya, Rabi’u Rikadawa, Alasan kwalle, Inuwa iliyasu, Is…

Read more »

Download Dunkunan Maza Mobile Android Application (500 Styles)

To Jama'a Ina Gayu,Matasa,Teloli, 'Yan Kwalisa Masu Son Yin Kwalliya Su Birge To Ga Sabon Android Application Mai Dauke Da Dunkunan Maza Kala-Kala Na Zamani Sama Da Kala Dari Biyar (500) Kowanne Kuma…

Read more »
 
Top