Kalli Yadda 'Yan Gandujiyya Sun Yi Wa Singham Zanga-zanga Saboda Zargin Goyon Bayan Kwankwasiya

Zanga-Zangar Limana da muka yi Yau domin nuna kyamarmu da yanda hukumar yan Sanda ta shiga sabgogin siyasa kuma ta marawa wani bangare baya. Daga fadar Sarki zuwa gidan Gwamnatin jihar Kano. Salihu T…

Read more »

'Yan bindigar Zamfara sunfi jami'an tsaro makamai - Gwamna Yari
'Yan bindigar Zamfara sunfi jami'an tsaro makamai - Gwamna Yari

Gwamnan jihar Zamfara me barin gado, Abdulaziz Yari ya bayyana cewa, 'yan bindigar jihar sun fi jami'an tsaron dake jihar makamai, ya bayyana hakane bayan ganawar da yayi da shugaban kasa, Muhammadu …

Read more »

[AUDIO + VIDEO ] - Nazir M Ahamd ,Aminu Ala Da Sani Danja D.s_ Saura Kwana Ukku (Abba Gida Gida)

Wannan wata sabuwa waka ce wanda sarkin waka ya fitar mai suna  "Saura Kwana ukku" wanda daman shi sarkin waka kun san ko shi a wa waka kam akwaita wanda a jahar kano Abba shine zabensa wanda a cikin…

Read more »

Kungiyar IZALA tana yin iya kokarinta wajen Ceto Alaramma Ahmad Suleiman
Kungiyar IZALA tana yin iya kokarinta wajen Ceto Alaramma Ahmad Suleiman

......Kungiyar tace wasu da ba'a San ko su waye ba, sun fara Neman kudade da sunan za'a karbo su, suna azurta kansu. Daga Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci ta JIBWIS ta fitar da sanarw…

Read more »

Muhimmin Sako na zuwa ga yan uwana talakawa! Akan Yan Siyasa - Daga Nura m Inuwa
Muhimmin Sako na zuwa ga yan uwana talakawa! Akan Yan Siyasa - Daga Nura m Inuwa

Zaifi mana kyau mu rage zakewa a cikin harkar yan siyasa, domin haka yana jawo mana matsala a tsakanin yan uwan mu wanda su ba haka suke da nasu yan uwan ba. Kuyi duba da wasu abubuwa kune kuke gaba …

Read more »

Amfanin Tumfafiya A Jikin Dan’adam
Amfanin Tumfafiya A Jikin Dan’adam

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Dalilin da yasa ban goyi bayan kowane dan siyasa ba - Nafis Abdullahi
Dalilin da yasa ban goyi bayan kowane dan siyasa ba - Nafis Abdullahi

Shahrarriyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, wacce akafi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ ta bayyana dalilin da yasa bata yiwa wani dan siyasa yakin neman zaben ba a wannan kakar zaben da ake ciki…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi A Kasar Dubai Wajen Shakatawa

A yau na sake zo muku da wasu zafaffan hotunan nafisa Abdullahi a kasar dubai da taje eajwa shakayawa hausawa kance masu laya na cin nama Allah ya bamu kudi masu albarka. ©HausaLoaded …

Read more »

Wasu Manyan yan siyasa ne suka dauki nauyin mu kashe Sheikh Ahmad Suleiman, cewar masu Garkuwa da shi
Wasu Manyan yan siyasa ne suka dauki nauyin mu kashe Sheikh Ahmad Suleiman, cewar masu Garkuwa da shi

Daga Haji Shehu A wani rahoto da shafin Jaridar Daily Nigerian ya nakalto, masu Garkuwa da shahararren malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Suleiman Kano sun bayyana cewar "Wasu Manyan yan siyasa n…

Read more »

Tsakani Da Allah Ba'a Kyautawa Malam Ahmad Suleman Kano Ba Kuma Ba'a Rufa Masa Asiri Ba
Tsakani Da Allah Ba'a Kyautawa Malam Ahmad Suleman Kano Ba Kuma Ba'a Rufa Masa Asiri Ba

Daga Datti Assalafiy Na saurari audio har guda biyu wanda ake magana da mutanen da sukayi garkuwa da Sheikh Ahmad Suleman Kano, na farko sako ne Kidnappers din suke isarwa zuwa ga 'yan uwan Sheikh Ah…

Read more »

Ummi Zeezee ta bayyana manyan 'Barayin Kannywood 5' bayan da ta zargesu da cinye kudin da Atiku ya bayar a rabawa 'yan Kannywood
Ummi Zeezee ta bayyana manyan 'Barayin Kannywood 5' bayan da ta zargesu da cinye kudin da Atiku ya bayar a rabawa 'yan Kannywood

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yiwa wasu daga cikin abokan sana'arta kaca-kaca akan wasu kudi da tace dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ya bayar a rabawa 'yan Kannywood ma…

Read more »

A Dunga Tunawa Da Mutuwa Wani Ya Fadawa Nafisa Abdullahi Dayaga Kayanda Ta Sanya

Wannan sune jerin hotuna da jarumar nafisa abdullahi ta sanya a shafinta na instagram wadda ya janyo mata surutu wasu suna ganin yayi kyau wasu kuma suna ganin hakan ba daidai bane a matsayin na musu…

Read more »

Wallahi Bazaki Samu Miji Nagari Ba Wani Ya Gayawa Maryam Gidado

Wallahi Bazaki Samu Miji Nagariba Wani Ya Gayawa Maryam Gidado Dayaga Tayi Shigar Banza.. Wannan hoton nata dai ya janyo cece kuce a shafinta na instagram... To Allah Ya Shiryar Damu A Hanya Ma Daida…

Read more »

Kalli kyawawan Hotunan Maryam yahya da Maryam Yola Nas da Burge Mutane

Wannan wasu sababbin hotunan na ne da jarumai ko muce kawaye na dora a shafunsu na istagram wanda a gaskiya hotunan sunyi kyau sosai. ©HausaLoaded …

Read more »

Zan zagi uwarka idan ka sakemin maganar Timaya - Ummi Zeezee Ta Gayama Wani

Zan zagi uwarka idan ka sakemin maganar Timaya Ummi Zeezee ta gayawa wani mutum Wannan hoton na sama ra'ayoyin mutane ne da suka bayyana bayan da yar wasan Hausa, Ummi Zeezee ta saka wani hotonta a sh…

Read more »
 
Top