Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano Mohammed Wakili ya ce a sanar da sakamakon zaben jihar Kano kafin Sallar Isha'i. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun kwan gaba kwan baya dangane da bayy…
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano Mohammed Wakili ya ce a sanar da sakamakon zaben jihar Kano kafin Sallar Isha'i. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun kwan gaba kwan baya dangane da bayy…
Kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhammad Wakili ya bayyana cewa lamarin kamun da sukawa mataimakin gwamnan jihar, Nasiru Yusuf Gawuna ana kan bincike kuma idan an kammala, doka zata yi aikinta. A …
Har yanzu mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, yana hannun 'yan sanda, kamar yadda kakakin rundunar a jihar ya tabbatarwa BBC. 'Yan sanda sun kama Gawuna mataimakin gwamnan Kano da kum…
Bayyana sakamakon zaben gwamna a jihar Kano ya samu tsaiko yayin da ake jiran sakamakon karamar hukumar Nasarawa, wanda shi kadaine ya rage ba'a fada ba cikin kananan hukumomi 44 na jihar a yayin da …
A jihar Oyo sauran karamar hukuma daya kacal kafin hukuma a bayyana wanda ya ci zaben. Zuwa yanzu an bayyana sakamakon zaben kananan hukumomi 32 wanda Seyi Makinde na jam’iyyar PDP ya riga ya lashe 2…
Jiga-Jigan PDP sun fara Abba murnar lashe zaben Kano Ga dukkan alamu 'yan jam'iyyar PDP na da yakinin cewa dan takarar su na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ne zai lashe zaben jihar, domin kuwa …
Ma'aikacin gidan watsa labarai na VOAhausa, Sale Shehu Ashaka ya bayyana cewa yana da labarin duk ba a hukunce ba cewa, jam'iyyar adawa ta PDP na kan gaba a jihohin Arewa 4. Jihohin kamar yanda Saleh…
Hukumar zabe me zaman kanta, INEC a takaice ta bayyana gwamna Abubakar Atiku Bagudu a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka yi jiya, Asabar dan haka ya zarce akan kujerarshi. Farfesa Hamisu Bi…
Hukumar INEC ta bayyana Mohammadu Badaru Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Jigawa.…
Akwai abubuwa da yawa wadanda Ma'aurata suke aikatawa alokacin Jima'insu. Kuma wadannan abubuwan suna da illoli masu yawa dangane da lafiyarsu jikinsu ko addininsu. Ga wasu 'yan kadan Zan lissafo: 1.…
Daga Tonga Abdul. Wani abu da yawan mu maza bamu gane ba shi ne yawan lokacin da ya kamata kayi akan matarka a yayi gudanar da jim'i da ita. Duk da yake babu wani bincike daya tabbatar da hakikanin t…
Rundunar tsaro ta 'yan sanda ta tabbatar da harbe wani dan majalisar wakilai na tarayya a Ibadan babban birnin jihar Oyo. Wasu mutane ne da ba a sani ba suka harbi dan majalisar a wata rumfar zabe a …
ANA BIKIN DUNIYA... Dan majalisar dokoki na jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar Pengana da ke karamar hukumar Bassa ta jihar Filato Ezekiel Bauda Afom ya mutu 'yan sa'o'i bayan ya lashe zabe. BBChausa…
Dan takarar jam'iyar APC, Abdulrahman Abdulrazaq ya lashe zaben gwamnan jihar Kwara, bayan da ya samu kuri'u 331,546. Shi kuwa Abdulrazaq Atunwa na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 115,310.…
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, a yayin da hukumar zabe ta kasa ke ci gaba da bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnoni da ta ‘yan majalisar jiha da aka gudanar a jiya Asa…