APC ta lashe zaben gwamnan Kwara
APC ta lashe zaben gwamnan Kwara

Dan takarar jam'iyar APC, Abdulrahman Abdulrazaq ya lashe zaben gwamnan jihar Kwara, bayan da ya samu kuri'u 331,546. Shi kuwa Abdu...

Read more »

Yanzu Yanzu Kai Tsaye APC Ta Tika PDP Kasa A Jahar Kano
Yanzu Yanzu Kai Tsaye APC Ta Tika PDP Kasa A Jahar Kano

Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, a yayin da hukumar zabe ta kasa ke ci gaba da bayyana sakamakon zaben kujerar ...

Read more »

Maganin zubar jin ta hanci wanda ake cema (Habo)da hausa.
Maganin zubar jin ta hanci wanda ake cema (Habo)da hausa.

‏ Yadda zaa magance zubar jini ta hanci wato wanda ake kira (Habo)da hausa,yanzu da zafi yayi yawa wani lokaci hakanan sai kaga yara kan...

Read more »

Maryam Booth Yar Kwalisa kalli kyawawan Hotunanta Dana Tayar Da Kura
Maryam Booth Yar Kwalisa kalli kyawawan Hotunanta Dana Tayar Da Kura

A cikin wannan sati ne Maryam booth ta saki wasu kyawawan Hotunanta a shafinta na instagram wanda sunka samu martani da like sosai akan kya...

Read more »

Jirgin saman Ethiopia dauke da fasinjoji 149 yayi hadari, babu wanda ya tsira
Jirgin saman Ethiopia dauke da fasinjoji 149 yayi hadari, babu wanda ya tsira

Jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines Boeing 737 ya yi hadari a kan hanyarsa daga birnin Addis Ababa zuwa Nairobi. Jirgin yana dauke d...

Read more »

Sakamakon zaben Gwamnan jihar Sakkwato: Gwamna Tambuwal na kan gaba da kananan hukumomi 5 cikin 6 da aka sanar da sakamakonsu
Sakamakon zaben Gwamnan jihar Sakkwato: Gwamna Tambuwal na kan gaba da kananan hukumomi 5 cikin 6 da aka sanar da sakamakonsu

A sakamakon zaben gwamna na jihar Sakkawato dake ci gaba da bayyana, gwamnan jihar me ci,Aminu Waziri Tambuwal na kan gaba inda ya lashe za...

Read more »

"Yi wa mata kishiya zalunci ne" - Inji wani babban malamin addinin Islama
"Yi wa mata kishiya zalunci ne" - Inji wani babban malamin addinin Islama

Musulmai daga sassan duniya na ci gaba da yin caa kan babban limamin jami'ar Al Azhar ta kasar Masar,Cheikh Ahmed Al Tayib wanda ya ce,...

Read more »

An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira
An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Lagelu/Akinyele dake jihar Oyo, wato Honarabul Temitope Olatoye ya gamu da ajalinsa sakamakon ha...

Read more »

Kalli kyawawan Hotunan Jaruma Umma Shehu tare da Bashir chiroki Da Tahir I Tahir
Kalli kyawawan Hotunan Jaruma Umma Shehu tare da Bashir chiroki Da Tahir I Tahir

Wannan wasu kyawawan Hotunan ne da jaruma umma shehu wanda ta dora a shafinta na instagram tare bashir chiroki da babban furodusa da  Tahir...

Read more »

Jam’iyyar PDP ta zargi El-Rufai da rabawa malamai Kudi domin yi masa Kamfen a Kaduna
Jam’iyyar PDP ta zargi El-Rufai da rabawa malamai Kudi domin yi masa Kamfen a Kaduna

A wata sanarwa da ta fito daga Darektan Kamfen din gwamna na jam’iyyar PDP, na jihar Kaduna, Yakubu Lere, ta zargi gwamnan jihar Nasir El-R...

Read more »

An Guntule Masa Kunne Sakamakon Rikicin Siyasa
An Guntule Masa Kunne Sakamakon Rikicin Siyasa

Wannan bawan Allah da kuke gani matashi ne dan unguwar Nasarawa Jahun da ke garin Bauchi, matasa 'yan Sara suka masu fadar siyasa ne su...

Read more »

NA FI KARFIN ZAMAN KASHE-WANDO: Ina da aiki na a Abuja koda na fadi zabe a Kaduna, ba dai Buhari ya ci ba - Inji El-Rufai
NA FI KARFIN ZAMAN KASHE-WANDO: Ina da aiki na a Abuja koda na fadi zabe a Kaduna, ba dai Buhari ya ci ba - Inji El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba zai damu ba ko da ya fadi zaben gwamna da ake kan gudanarwa yau Asabar. Gwamnan y...

Read more »

Kalli Hotunan shugaba Buhari yayin da yake kada kuri'arshi
Kalli Hotunan shugaba Buhari yayin da yake kada kuri'arshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake kada kuri'arshi ta zaben gwamnoni da 'yan majalisar jihohi a...

Read more »

Kalli Yadda wata tsohuwa ke jefa kuri'arta a Bayelsa
Kalli Yadda wata tsohuwa ke jefa kuri'arta a Bayelsa

Wata tsohuwa kenan da aka goyo a baya don ta kada kuri'a a wata rumfa a garin Yenagoa da ke jihar Bayelsa.

Read more »

Agwaluma Na Rage Ciwon Suga Da Yawan Kitse A Jikin Mutum –Masani
Agwaluma Na Rage Ciwon Suga Da Yawan Kitse A Jikin Mutum –Masani

Wani babban likita masanin abincin da ke gina jikin dan adam, Dakta Andrew Marbell, ya ce; wannan dan icen da aka fi sani da Agwaluma ya ...

Read more »
 
Top