Wannan wasu karin zafafan hotunan Rahama Sadau Ne tare d abokan aikinta inda ya sanya mutane suke ta surutu akai..

Wai yanzu menene ya sanya mutane saisu take laifinsu su rinka hangen na wani?

Mutum sai ya aikata lafin da bazai fadunaba amman da zarar mutum yayi hoto sai arinka yadashi a social media..
Mutane dan Allah mugyara halinmu babu wanda yake da guarantee Aljanna.




Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top